ANSAR TV

ANSAR TV LAJINATUL TAFSIR SHEIKH DAHIRU LAWAL JIBIA

YAKU MATASA ‘YAN DARIKAR TIJJANIYYA! 🔥Lokaci yayi da za mu tashi tsaye domin hadin kai da cigabanmu!✨ TIJJANIYYA FACEBOO...
21/04/2026

YAKU MATASA ‘YAN DARIKAR TIJJANIYYA! 🔥
Lokaci yayi da za mu tashi tsaye domin hadin kai da cigabanmu!
✨ TIJJANIYYA FACEBOOK CONNECT 1.0 – 2026 ✨
Wannan ba kawai taro bane… dama ce ta:
Gina kanka 🧠
Haɗuwa da ‘yan uwa 🤝
Ƙarfafa imani da tafarkin Tijjaniyya 🕌
Koyon yadda ake amfani da social media cikin hikima 📱
📢 JIGO: Sufism and Capacity Building
📌 Wuri: Jibia Local Government
💰 Kudin shiga: ₦1,500 kacal
⚡ Kada ka bari a baka labari!
Wannan taro na musamman ne ga duk wanda yake son cigaba a rayuwa da addini.
👉 Ka sayi tikitinka yanzu, ka tabbatar da matsayinka!
👉 Ka zo tare da abokanka domin mu gina al’umma mai ƙarfi!
📲 Ka tura receipt dinka yanzu domin tabbatar da rajista.
🔥 Tijjaniyya: Hadin kai da cigaban al’umma! 🔥

TIJJANIYA FACEBOOK CONNECT JIBIA...Wannan kyakkyawan yunƙuri ne don sada zumunci da kuma ƙarfafa shi tsakanin 'yan uwa m...
07/04/2026

TIJJANIYA FACEBOOK CONNECT JIBIA...
Wannan kyakkyawan yunƙuri ne don sada zumunci da kuma ƙarfafa shi tsakanin 'yan uwa mabiya ɗariƙar Maulanmu Sheikh Abul Abbas (RTA) da Khalifansa Sahibul Faidha Gausul Waqati Sheikh Ibrahim Nyass (RTA).
Wannan taro yana da manufofin da yake so ya cimmawa, duk da ba zai yiwu a iya rubuce su ba. Amma ga kaɗan daga cikinsu:
1. Ƙarfafa zumunci da faɗaɗa sanayyar juna
2. Zama a ƙarƙashin inuwa ɗaya a matsayinmu na mabiya hanya guda
3. Bayyanar da haƙiƙanin sufanci
4. Wayar da kai a ɓangarorin rayuwa
5. Ilimantarwa da zaburarwa a sauƙaƙe cikin hikima
In sha Allah a wannan taro za a gabatar da maƙalolin da za su shafi ɓangarori kamar haka:
1. Sufanci
2. Ilimi
3. Kasuwanci da dogaro da kai
Da zarar kwamitin shiryawa ya tantance ainihin maƙalolin, za a sanar da 'yan uwa.
Za a gayyaci masana, da ƙwararru na cikin gida da na waje da shehanai da muƙaddamai domin rayar da farfajiyar taron.

Za mu sada zumunci, mu ci, mu sha, mu yi zikiri.

Domin Tuntuɓa: 0813 4348734, 09026591915, 08035033492

20/03/2026
MAULANA SHEHI ALLAH YAKARA LFY
19/03/2026

MAULANA SHEHI ALLAH YAKARA LFY

Address

BAKIN TASHA JIBIYA
Jibiya

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ANSAR TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category