01/10/2025
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Assalamu alaikum warahmatullah
Ana sanar da Al'ummar musulmi na garin Jibia da kewaye cewar, akwai gagarumar lecture ta MAZA da MATA da za'a gudanar karkashin kwamitin DA'AWA JIBWIS JIBIA hadin gwuiwa da Kungiyar AL'IHSAN FOUNDATIO JIBIA.
Za'a gabatar da wadannan lakcoci kamar haka:
MATA
Rana:- Alhamis
Lokaci:- 4:00pm
Wuri:- masjidu salmanil farisi unguwar Jibia babba Jibia.
MAZA
Rana:- Alhamis
Lokaci:- bayan sallar magriba
Wuri:- Masjidu Umar bn khaddab Tashar Aibo Jibia.
Allah ya bada ikon Halarta Ameen.
Sanarwa!!!
Abdulaziz salisu easy
Jibwis Social media Jibia
01/10/2025