Al-Ihsan TV Jibia

Al-Ihsan TV Jibia Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-Ihsan TV Jibia, TV Channel, Jibia, Jibiya.

02/12/2025

Karatun Littafin Mukhtaswaru Igathatil Lahfaan, wanda Dr Mukhtar Idris yake gabatarwa duk ranar Talata bayan Sallar Asuba a Masallacin Salmanul Farisiy Jibia.

01/12/2025

Karatun Littafin Silsilatu A'amalil Quluub, wanda Prof Ibrahim Sani Jibia yake gabatarwa a duk Litinin bayan Sallar Asuba a Masallacin Salmanul Farisiy Jibia.

30/11/2025

Karatun Littafin Tariikhut tashri'il Islamiy wanda Malaminmu Dr Ibrahim Salu Jibia yake gabatarwa a duk Litiniin a Masallacin Salmanul Farisiy Jibia.

29/11/2025

LAFIYA UWAR JIKI!
TATTAUNAWARMU DA MALAM ALIYU HABIBU ZARA AKAN WAYAR DA KAN AL'UMMA AKAN CIWON SIKILA (SICKLE CELLS) WANDA ƘUNGIYAR MALAMAN LAFIYA MAI SUNA (JIBIA HEALTH ASSOCIATION CONCERNED FORUM) TA SHIRYA, AL-IHSAN SUPPORT FOUNDATION JIBIA TA GABATAR.

28/11/2025

Karatun Littafin Nurul Yaqeen, wanda Dr Mukhtar Usman Jibia yake gabatarwa a duk ranar Juma'a bayan Sallar Asuba a Masallacin Salmanul Farisiy Jibia.

27/11/2025

Karatun Littafin Ashmawiy wanda Shaikh Imam Surajo Rabi'u yake gabatarwa a duk ranar Alhamis bayan Sallar Asuba a masallacin Salmanul Farisiy.

26/11/2025

Karatun littafin Swifatu Swalatin Nabiyyi S.A.W na Asshaikh Muhammad Nasiruddeen Al-Albaniy, wanda Barrister Dr Umar Zubairu Jibia yake gabatarwa a duk ranar Laraba, a masallacin Salmanul Farisiy Jibia.

23/11/2025

Tattaunawarmu da ɗaya daga cikin jiga-jigan shugabannin ƙungiyar Izala reshen ƙaramar hukumar Jibia, tsohon sekataren ƙungiya Alhaji Aminu Babangida Bindawa.

23/11/2025

TATTAUNAWARMU DA ALH YUNUSA ƊALIBI TSOHON DAN GWAGWARMAYAR KAFA SUNNAH A JIBIA A CIKIN SHIRINMU NA WAIWAYE ADON TAFIYA.
WANDA AL-IHSAN SUPPORT FOUNDATION JIBIA TA SHIRYA KUMA TA GABATAR.

23/11/2025

Address

Jibia
Jibiya
567890

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Ihsan TV Jibia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category