Aminu Abdullahi

Aminu Abdullahi Helping Needy People's (i.e: people with disability).

27/12/2025

Tsira Aminci Daraja Martaba Matsayi Girmamawar Allah su kara tabbata ga wanda Duniya bataga Mai Juriyarsa ba
MUHAMMAD RASULULLAH

DATTIJON ARZIKI ALLAH YA KARA DAFAMA BABA
31/08/2025

DATTIJON ARZIKI ALLAH YA KARA DAFAMA BABA

31/08/2025

Assalatu Wassalamu Alaika ya sayyadi ya Habibullah. (SAW)

DA ZUWANKA BABA GWARAM LGA TA DAUKI SAITI.BABA GALADIMA ZABIN ALLAH GALADIMA ALHERI NE APC AGAIN INSHA-ALLAH
26/08/2025

DA ZUWANKA BABA GWARAM LGA TA DAUKI SAITI.

BABA GALADIMA ZABIN ALLAH
GALADIMA ALHERI NE
APC AGAIN INSHA-ALLAH

ALHAMDULILLAH
04/01/2022

ALHAMDULILLAH

  Salam yan'uwana maza da mata Dan Allah muna yiwa iyayenmu maza da mata tunatarwar akan illolin auren dole.Mafiya yawan...
28/01/2020



Salam yan'uwana maza da mata Dan Allah muna yiwa iyayenmu maza da mata tunatarwar akan illolin auren dole.

Mafiya yawan kashe-kashen da ake samu a halin yanzu tsakanin mace da miji wlh mafi akasari irin wannan auren shike haifarwa.

Dan Allah iyaye muna yiwa ya'ya yenmu adalci muna barinsu suna aurar wadda su keso. Matukar bai sabawa . Mu sani cewa akwai tsakanin DA MAHAIFANSA WLH mu kiyayi ranar haduwarmu da mahaliccinmu iyaye maza.

Hakan kan jefa 'ya'ya musamman ma 'ya'ya mata cikin hadari mai munin gaske. Imma sana'ar zaman Kai ko akasin haka.

Dan Allah Ina Kira ga DA masu zaman kansu dasu taimaka wajen wayar da kan 'IYAYE akan ilolin auren dole Dan Allah.

A kirkiro da wasu sababbin shirye-shirye don ganin an dakele yaduwar hakan. A fadin wannan kasa tamu mai albarka.

Ina neman afuwarku musamman gurin da nayi kuskure dama dalibine da a gyara min. Gurin da nai dai bayin kaina bane daga Allah ne.

Fatan Alkairi Agareku Al'ummar wannan group mai albarka.

Daga Dan'uwanku Kuma Almajirinku wato.

Address

No. 7 Basirka Road Gwaram, Gwaram Local Government
Jigawa

Telephone

+2348131189942

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aminu Abdullahi:

Share

Category