21/05/2024
Sanarwa !!! Sanarwa!! Sanarwa
Kungiyar Jigawa State Solar Engery Association (JISEA) tana mai farin cikin gayyatar dukkanin yayanta wajen gagarumin taron da zata gabatar kamar haka :
Ranar: Alhamis 23 /05/2024
Lokaci: Karfe 12:00 na Rana
Wuri:No.1 ILham House Old Government House Road Dutse, Jigawa State
Allah ya bada ikon halatta