Takur Television Press Dutse

Takur Television Press Dutse TTV PRESS DUTSE JIGAWA STATE, kafar yada labarai DA rahotanni na cikin gida da wajen takur site.

 Bikin nadin sabon sarkin aska wanzamai jigawar tsada DutseTomorrow Thursday 27-02-2025 time 10:00amVenue:- kofar fada J...
26/02/2025


Bikin nadin sabon sarkin aska wanzamai jigawar tsada Dutse
Tomorrow Thursday 27-02-2025 time 10:00am
Venue:- kofar fada Jtsada Dutse

BREAKING NEWS .DAURIN AUREN 'YAR GIDAN HON. ABBA SHEHU SOJA.A jiya jumma'a ne 11-10-2024,  aka daura auren 'yar gidan Ho...
12/10/2024

BREAKING NEWS
.
DAURIN AUREN 'YAR GIDAN HON. ABBA SHEHU SOJA.
A jiya jumma'a ne 11-10-2024, aka daura auren 'yar gidan Hon. Abba shehu Soja a babban masallacin jumma'a na unguwar Takur Site dake babban birnin jiha Dutse.
Babban limamin masallacin juma"a malam yusha"a abubakar ya daura auren.
Daurin auren ya samu halartar Sanatan shiyyar jigawa ta tsakiya Sen. Mustapha Kabeeb Zannan Dutse, Dr. Babandi Ibrahim Gumel, Hon. Umar Danjani , Commissioner Engr. Jinjiri Dutse , Hon. Isah Bello Gwadayi, Hon. Sa'adu Barwa, Hon. Iliyasu Danlawan, Dr. Auwal Gwaram, Hon. Suraja Ahmed Jahun, Dan Isan Dutse, Hon. Sunusi Dankofa, Hon. Musa Adamu, da hon. Adamu Shuaibu jigawar tsada da sauran dumbim mutanen da s**a halarci daurin auren.
Muna rokon Allah ya basu zaman lafiya, ya sanyawa wannan aure albarka.
Asabar 12th October, 2024.

PRESS RELEASE NEWSANNOUNCEMENTHawan karan takur site dutse 2024An chanja ranar da za"a gudanar da hawan karan takur daga...
01/07/2024

PRESS RELEASE NEWS
ANNOUNCEMENT
Hawan karan takur site dutse 2024
An chanja ranar da za"a gudanar da hawan karan takur daga labara 03-07-2024 zuwa Alhamis 4-07-2024.

Sanarwa daga fadar masarautar takur site, dutse jihar jigawa.

Ke Duniya ina Zaki da mu ????Wai masu kwacen waya ne s**a masa wannan bayan da s**a far masa sai yayi kokarin kare kan s...
19/04/2024

Ke Duniya ina Zaki da mu ????

Wai masu kwacen waya ne s**a masa wannan bayan da s**a far masa sai yayi kokarin kare kan sa, shine wani mara imani ya biyo ta baya ya buga masa wannan karfen. Allah ya ceci rayuwarsa ya kuma bashi lafiya. Abun da ban tsoro.

𝗣𝗥𝗘𝗦𝗦 𝗥𝗘𝗟𝗘𝗔𝗦𝗘 𝗡𝗘𝗪𝗦 𝗧𝗔𝗞𝗨𝗥INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNCikin daren' 𝗷𝗶𝘆𝗮 𝗺𝘂𝗸𝗮 samu labarin rasuwar Malam  Ibrahim. 𝗧𝗮...
11/03/2024

𝗣𝗥𝗘𝗦𝗦 𝗥𝗘𝗟𝗘𝗔𝗦𝗘 𝗡𝗘𝗪𝗦 𝗧𝗔𝗞𝗨𝗥
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Cikin daren' 𝗷𝗶𝘆𝗮 𝗺𝘂𝗸𝗮 samu labarin rasuwar Malam Ibrahim. 𝗧𝗮𝗸𝘂𝗿 𝘀𝗶𝘁𝗲

Malam Ibrahim Na daya daga cikin Babban Ladanin Masallaci na Malam Saminu Garba, Kuma Mahaifi a wajensu
Sanin Silaka
Abban Silaka
Salisu Maye

Za'ayi jana'iza da misalin qarfe tara (9) na safe a qofar gidansa dake nan Takur Site

Allah Ubangiji yasa mutuwa tazama hutu a gareshi alfarmar wannan Wata na Ramadan

Habu Takur

TAKUR TELEVISION PRESS DUTSE wasu matasan unguwar takur site, dake a birnin dutse, jihar jigawa state, suna naiman a tay...
05/03/2024

TAKUR TELEVISION PRESS DUTSE

wasu matasan unguwar takur site, dake a birnin dutse, jihar jigawa state, suna naiman a tayasu da Addu"ar domin samu masarar jarabawar police da zasu rubuta a ranar 06-03-2024, domin samun nasara samun sakamakon mai kyau.
Matasa samari , A unguwar takur A kalla sama da mutane 30 ne s**a samu nasarar ganin sunan su, a matsayin wanda zasu rubuta jarabawa.
Matasan unguwar takur sun baiyana farin cikin sune, jim kadan bayan sunga sunayen su wanda zasu rubuta jarabawar aiki dan sanda na bana 2024.
Daga karshe matasan sun kuma roki taimakon shugabanni manya a unguwar takur site, dasu taimaka masu bayan sun samu nasarar cin jarabawa naiman aikin dan sanda.
Haka zalika sun kara rokon masu baya gwabnan jihar jigawa shawara a fanni daban daban a unguwar takur site dasu kara dafa masu domin ganin burin su na zama dan sanda ya cika, domin kara samarwa da unguwar takur site ci gaba dama jihar jigawa dama kasa baki daya.
Karshen rahoton kenan.
ashiru gambo journalist
dauke da rahoto.
Litinin 04-03-2024

 YAU MUNTASHI DA (GOBARA) INNALILLAHI WA'INNA ILAHI RAJI'UNCikin daren Asabar wanda yayi daidai da wayewar garin yau Lah...
04/02/2024


YAU MUNTASHI DA (GOBARA)

INNALILLAHI WA'INNA ILAHI RAJI'UN

Cikin daren Asabar wanda yayi daidai da wayewar garin yau Lahadi 04/02/2023 muntashi da Iftila'i na Gobara a daya daga cikin iyayenmu na wannan Unguwa ta Takur-Site.

Gidan Alhaji Sidi (JADDA) Muna muku addu'a tare kuma da fatan Allah ubangiji ya maida muku da mafificin alkhairi.

mai rahoto, Habu Takur site.

TAKUR TELEVISION PRESS DUTSEABUN BURGEWA:   Yadda aka gudanar da bikin al'adu a jami'ar Abubakar Tafawa balewa dake jaha...
28/01/2024

TAKUR TELEVISION PRESS DUTSE
ABUN BURGEWA:
Yadda aka gudanar da bikin al'adu a jami'ar Abubakar Tafawa balewa dake jahar Bauchi.
TTV press Dutse Labarai Da Rahoto

ᴛᴀᴋᴜʀ ᴛᴇʟᴇᴠɪsɪᴏɴ ᴘʀᴇss ᴅᴜᴛsᴇ.  Da yammacin yau Juma"a ne 26-01-2024, aka gudanar da kilisar bikin nadin sabon chairman t...
28/01/2024

ᴛᴀᴋᴜʀ ᴛᴇʟᴇᴠɪsɪᴏɴ ᴘʀᴇss ᴅᴜᴛsᴇ.


Da yammacin yau Juma"a ne 26-01-2024, aka gudanar da kilisar bikin nadin sabon chairman takur riders da mataimakin sa.
Sabon chairman riders takur da sabon mataimakin sa .
Kafin a fara gudanar da bikin kilisar, Chairman da mataimakin sa da sauran mahaya dawakai, sun zagaya cikin unguwar takur site, inda s**a fito daga kofar gidan su chairman, sannan s**a biyo titin jourction na godiya miyatti, sannan s**a zagayo ta titin police Barack, s**a karyo kwanar carwash na rijiyar kuka s**a biyo ta babban masallacin juma"a na unguwar takur site, dake birnin dutse jihar jigawa state.
🏇An fara kai kilisar da tsakiyar unguwar takur site, inda s**ayi gudun tsakiyar filin gambo mai doguwa zuwa kwanar godiya miyatti, dake takur.
🏇 Sannan an kai kilisar daga kwanar tsakiyar takur zuwa jourction na shar"iskawa.
🏇 An kai kilisar kwana uku takur site, wacce mahaya da yan"kallo s**afi son kai gudu kwanar, amma wasu sun zarce bola, wasu kuma sun fado.
🏇Daga karshe an gudanar da kilisar layin su sarki nazeey, wanda mahaya dawakai s**a kai gudu, wasu kuma s**a fado.
An kammala kilisa, amma wasu daga cikin mahaya sun fado daga doki, wasu kuma sunji rauni.
Karshen rahoton kenan yanda bikin nadin sabon chairman riders ya kasance.
Mai rahoto Ashiru gambo journalist.
Takur Television Press DutseTakur Television Press Dutse

TAKUR TELEVISION PRESS DUTSEAslm inawa kowa fatan alkhairi kuma inasan nayi mai amfani da wannan daman wajen mika  sakon...
28/01/2024

TAKUR TELEVISION PRESS DUTSE
Aslm inawa kowa fatan alkhairi kuma inasan nayi mai amfani da wannan daman wajen mika sakon godiyar matasan unguwar takur site zugawa mai gidanmu Abdullahi Tsoho Garba wadda yataimakawa da kudi zuwa wajen training na land army sunce suna gdy Allah yakara daukaka da arziki mai amfani yakarawa kujerarka albarka .

Dukda anyi ne badan su sani ba anyi ne dan Allah amma mukaga yakamata mu fada dan wasu suyi koyi da halinsa mutum ne mai kyauta da taimako batare da ansani ba saboda dan Allah yakeyi .

Daga karshe inawa kowa fatan alkhairi bissalam

Comr'd Abubakar sadeeq (Deeksa)
New media aide to the Special adviser on Labour matters to executive governor of jigawa state 📝
Takur Television Press Dutse

TTV PRESS DUTSEInnalillahi wa Innailaihi.. Gobara Ya tashi jiya  a Makarantar Toungo Primary School dake Yola ta kudu a ...
08/12/2023

TTV PRESS DUTSE
Innalillahi wa Innailaihi..

Gobara Ya tashi jiya a Makarantar Toungo Primary School dake Yola ta kudu a Jihar Adamawa.

TAKUR SITE TELEVISION PRESS DUTSE BREAKING NEWS   A wannan karon Wajibi mu Chanxa Domin muma Mu Dandani Romon Democracy ...
30/11/2023

TAKUR SITE TELEVISION PRESS DUTSE
BREAKING NEWS

A wannan karon Wajibi mu Chanxa Domin muma Mu Dandani Romon Democracy Jibrin M Khalid Shine Zabin Alummar Jigawar Tsada Ward.
Wannan sakone daga P.A Councillor 2024

Address

Takuri
Jigawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Takur Television Press Dutse posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share