Labaran HAUSA

Labaran HAUSA Digital Influencer!

Gwamnatin Najeriya da Sarkin Musulmi, haɗin gwiwa da ƙungiyar Miyetti-Allah sun yi wani zaman tattaunawa domin lalubo ba...
13/09/2025

Gwamnatin Najeriya da Sarkin Musulmi, haɗin gwiwa da ƙungiyar Miyetti-Allah sun yi wani zaman tattaunawa domin lalubo bakin zaren matsalolin da Fulani makiyaya s**a ce suna fuskanta a babban birnin ƙasar, Abuja.

Menene ra'ayin ku?

Gini mai hawa uku ya rufta kan mutane a jihar Legas.
13/09/2025

Gini mai hawa uku ya rufta kan mutane a jihar Legas.

Yanzu yanzu 'Yanbindiga sun kashe masu zaman makoki a jihar Anambra.
13/09/2025

Yanzu yanzu 'Yanbindiga sun kashe masu zaman makoki a jihar Anambra.

12/09/2025

Hausa

12/09/2025
12/09/2025

Burkina Faso ta yi shelar bai wa duk ‘yan Afirka izinin shiga ƙasarta kyauta ba biyan kudin biza, a matsayin wani ɓangare na matakan da majalisar ministocin ƙasar ta ɗauka ƙarƙashin jagorancin Shugaba Ibrahim Traoré.

12/09/2025

Shugabannin Isra'ila masu tsattsauran ra'ayi su ne ke neman tayar da rikici a duniya inji Firaministan Qatar.

Menene ra'ayin ku?

Matatar Dangote za ta fara rarraba mai kai-tsaye bayan rage farashinsa.
12/09/2025

Matatar Dangote za ta fara rarraba mai kai-tsaye bayan rage farashinsa.

Japan ta zama kan gaba a yawan mutanen da s**a zarta shekara 100.
12/09/2025

Japan ta zama kan gaba a yawan mutanen da s**a zarta shekara 100.

Matakin Tinubu na shigo da abinci ya taimaka wajen karya farashinsa.
12/09/2025

Matakin Tinubu na shigo da abinci ya taimaka wajen karya farashinsa.

12/09/2025

Ana cikin fargabar sake samun ambaliyar ruwa a birnin Maiduguri, da ke arewa maso gabashin Najeriya, shekara ɗaya bayan mamakon ruwan sama da ya haifar da ɓallewar madatsar ruwa, kuma ya haɗiye unguwanni da dama.

Aƙalla mutum 37 ne s**a mutu sanadiyyar ambaliyar da ta shafi gidaje da kasuwanni da kuma gonaki.

12/09/2025

Peter Obi da Goodluck sun gana.

Jiga-jigan adawar biyu daga kudancin Najeriya sun gana ne a ranar Alhamis a Abuja, yayin da haɗakar ƴan hamayya ke ci gaba da ɗaukar salo iri-iri domin tunkarar jam'iyar APC mai mulki.

Address

Abuja

Telephone

+2348104620278

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share