Shek albani zariya rahimahullahi

Shek albani zariya rahimahullahi Bayani
“Shafin yada karatun Shek Albani Zariya rahimahullahi. Karatun Sunnah da ilimin tauhidi don raya zukata.”
kuyi following din wanna shafi

08/11/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! B Buhari Ibrahim, Mustapha Abdulmumini, Ummul Anass Muazu

30/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yusuf Yakub Zangon Kabo, Abubakar Habibu, Maling Maling

Innā lillāhi wa innā ilaihi rājiʿūn.Ya zama dole Malaman Sunnah su tashi tsaye wajen yaƙi da shirka, wallahi!Wai har a w...
25/09/2025

Innā lillāhi wa innā ilaihi rājiʿūn.
Ya zama dole Malaman Sunnah su tashi tsaye wajen yaƙi da shirka, wallahi!
Wai har a wannan zamani wani ya kira kansa malami amma ya gaza bambance haƙƙin Allah da na Manzon Allah ﷺ?

⚠️ Wannan babban haɗari ne.
🕌 Tuba, istigfari, addu’a da dukkan ibada ga Allah kaɗai ake yi.
✋ Duk wanda ya karkatar da ita zuwa ga wanin Allah, ya fada cikin shirka Allah ya ce:
وَتُوبُوا إِلَى اللَّهِ جَمِيعًا أَيُّهَا الْمُؤْمِنُونَ لَعَلَّكُمْ تُفْلِحُونَ

1️⃣ Mutum ne da ake kiransa da Aminu saboda gaskiyarsa da amana.2️⃣ Ya yi hakuri da wahalhalu da tsangwama, bai rama ba ...
23/09/2025

1️⃣ Mutum ne da ake kiransa da Aminu saboda gaskiyarsa da amana.
2️⃣ Ya yi hakuri da wahalhalu da tsangwama, bai rama ba sai da addu’a.
3️⃣ Ya kasance mai tawali’u, baya girman kai ko nuna isa.
4️⃣ Mai yawan taimako ne, idan yana da abu sai ya bayar, idan bai da shi sai ya yi addu’a.
5️⃣ Adalcinsa ya kai kowa, bai nuna bambanci tsakanin babba da ƙarami, mai ƙarfi da marar ƙarfi ba.
6️⃣ Rahamarsa ta shafi kowa – mata, yara, marayu, matalauta, har ma dabbobi.
7️⃣ Yana wasa da yara don farin cikinsu, kuma yana girmama manya.
8️⃣ Allah ma ya shaida cewa: “Lallai kai kana kan babban hali nagari.”

---

👉 ’Yan uwa masu karatu, wanene wannan mutum mai wadannan kyawawan halaye?

قَلَ اللَّه ﷻ﴿ لَهُ دَعْوَةُ الْحَقِّ ۖ وَالَّذِينَ يَدْعُونَ مِنْ دُونِهِ لَا يَسْتَجِيبُونَ لَهُمْق  بِشَيْءٍ إِلَّا ك...
23/09/2025

قَلَ اللَّه ﷻ﴿ لَهُ دَعْوَةُ الْحَقِّ ۖ وَالَّذِينَ يَدْعُونَ مِنْ دُونِهِ لَا يَسْتَجِيبُونَ لَهُمْق بِشَيْءٍ إِلَّا كَبَاسِطِ كَفَّيْهِ إِلَى الْمَاءِ لِيَبْلُغَ فَاهُ وَمَا هُوَ بِبَالِغِهِ ۚ وَمَا دُعَاءُ الْكَافِرِينَ إِلَّا فِي ضَلَالٍ ﴾ Allah ka tabbatar da mu akan tauhidi da bin sunnahr manzo saw

29/07/2025

Ƙaryane neman taimako ka tashi kanema

27/07/2025

> اللَّهُمَّ إنِّي عَبْدُكَ، وابْنُ عَبْدِكَ، وابْنُ أَمَتِكَ، نَاصِيَتِي بيَدِكَ، مَاضٍ فِيَّ حُكْمُكَ، عَدْلٌ فِيَّ قَضَاؤُكَ، أسْأَلُكَ بكُلِّ اسْمٍ هو لَكَ، سَمَّيْتَ به نَفْسَكَ، أوْ أنْزَلْتَهُ في كِتَابِكَ، أوْ عَلَّمْتَهُ أحَدًا مِن خَلْقِكَ، أوِ اسْتَأْثَرْتَ به في عِلْمِ الغَيْبِ عِندَكَ، أنْ تَجْعَلَ القُرْآنَ رَبِيعَ قَلْبِي، ونُورَ صَدْرِي، وجَلَاءَ حُزْنِي، وذَهَابَ هَمِّي.

04/03/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Hassan, Abdulrauf Ahmet

A yaune malam ya cika shekara goma  da rasuwa Allah ya jikansa
01/02/2024

A yaune malam ya cika shekara goma da rasuwa Allah ya jikansa

Allah ya jikan mlm da rahama
29/01/2024

Allah ya jikan mlm da rahama

God you grandson Muhammad Adam Auwal Albani zariya
27/08/2023

God you grandson Muhammad Adam Auwal Albani zariya

Address

Jigawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shek albani zariya rahimahullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share