Jigawa state new media forum

Jigawa state new media forum Labarai, nishadi, fadakarwa da Kuma ilimantarwa

ME YA FARU DA DR AHMED ISA?Ana ta yada wasu labarai marar dadi akan Dr Ahmed Isa (Ordinary President) shahararren dan gw...
24/04/2025

ME YA FARU DA DR AHMED ISA?

Ana ta yada wasu labarai marar dadi akan Dr Ahmed Isa (Ordinary President) shahararren dan gwagwarmaya mai yaki da zaluncin azzalumai, wanda yayi kaurin suna wajen neman hakkin talakawa, wasu sunce an k**ashi an boye

Bayan na ga labarin, na dauki waya na kira wata aminiyarsa wanda ta hannunta nake waya da shi, ta tabbatar min ba'a k**a Dr Ahmad Isa ba, sai dai wani abu mak**ancin haka ya kusa ya faru, saboda azzalumai suna jin haushinsa

A halin yanzu Ahmed Isa yayi tafiya mai nisa kuma yana cikin aminci a gurin da yake, yana hutawa ne babu abinda ya sameshi sai alheri, zai dawo ya cigaba da gwagwarmaya ba da jimawa ba Insha Allah

Wannan bayani tabbaci ne nake baku dari bisa dari, ba'a k**ashi ba, yana cikin aminci

Muna rokon Allah Ya kareshi daga dukkan sharri da makirci

Daga shafin Datti Assafiy

JAM'IYYAR APC MAI MULKI A KASA DA KUMA JIHAR JIGAWA TA LASHE KAFATANIN KUJERUN CIYAMOMI DA KANSILOLI DAKE FADIN JIHARZab...
08/10/2024

JAM'IYYAR APC MAI MULKI A KASA DA KUMA JIHAR JIGAWA TA LASHE KAFATANIN KUJERUN CIYAMOMI DA KANSILOLI DAKE FADIN JIHAR

Zaben ya gudana a ranar asabar din data gabata, 05/10/2024

UPDATE 🔥🔥🔥GOV. MALAM UMAR NAMADI, ya raba motoci ga hukumarmu HISBA ta jihar jigawa
08/10/2024

UPDATE 🔥🔥🔥

GOV. MALAM UMAR NAMADI, ya raba motoci ga hukumarmu HISBA ta jihar jigawa

BOOM ♨️♨️♨️Ministry for Local Government Dutse, Jigawa              state.Press Statement, 28/06/2024Following the expir...
28/06/2024

BOOM ♨️♨️♨️

Ministry for Local Government Dutse, Jigawa state.

Press Statement, 28/06/2024

Following the expiration of the tenure of Local Government Elected Officials, Jigawa State Ministry for Local Government and Community Development has directed the Director Administration and General Services (DAGs) of all the 27 Local Governments of the state to take over the affairs of administration of the Local Government from today; 28/06/2024.

Therefore, all appointed officials including; Secretaries, Supervisory Councillors, Special advisers and assistants of all the Local Government Councils are equally relieved on their appointments.

In his remarks, on behalf of the Jigawa State Government Under the leadership of His Excellency, the Governor Malam Umar A. Namadi FCA, the Honourable Commissioner for Local Government and Community Development Hon. Ahmed Garba MK, Congratulates the outgoing officials on the Successful Conduct of their tenures, which shows the significant contributions rendered to the development of their areas and the state in general.

He further called on them for immediate handing over of all Governments' Belongings in their possessions.

Najib Umar

Public Relations Officer

Min. for Local Government.

ATTAJIRAI, YAN SIYASA, DA YAN KASUWA.Ku bawa Allah Rance a duniya ya biyaka pidduniya_wal_akhirahAssalamu Alykum Wannan ...
25/02/2024

ATTAJIRAI, YAN SIYASA, DA YAN KASUWA.

Ku bawa Allah Rance a duniya ya biyaka pidduniya_wal_akhirah

Assalamu Alykum

Wannan bawan Allah da yan ta’adda s**a k**a yana cikin masifa shi da iyaye da yan uwa. Labarin da nake samu yau din nan shi ne, Yan Ta’addan sun kira iyayen Mubarak sun sanar dasu cewar ko su bada kudi Million 6 ko kuma yau shi ma su kashe shi. Domin dama duk sun kashe wadanda s**a k**a tare dashi.

Dan Allah ina rokon duk wani dan social media na yan siyasa da masu hannu da shinu da su taimaka suyuwa iyayen gidan su magana, su taimaki Mubarak da iyayen sa akan wannan jarabawa kafin wannan yan ta’adda su kashe shi.

Wassalamu alykum.

✍️Usman bashir

Don Allah Ku Amsa Mun Tambayoyi Na 👇A ranar 17/1/2017 jirgin saman sojojin nigeria ya jefa bam a sansanin yan gudun hiji...
05/12/2023

Don Allah Ku Amsa Mun Tambayoyi Na 👇

A ranar 17/1/2017 jirgin saman sojojin nigeria ya jefa bam a sansanin yan gudun hijira dake kauye a karamar hukumar mulkin (Kala Balge) a jahar Borno. Wanda yayi sanadiyyar mutuwar sama da mutum 200 tare da raunana sama da mutum 90.

A ranar 5/9/2021 sojojin saman nigeria sun jefa bam akan yan uwa musulmi a kauyen (Buhari) a karamar hukumar mulkin yanusari dake jahar yobe. Wannan harin yayi sanadiyyar mutuwar yan uwa musulmi sama da 20 tare da raunana sama da mutum 40.

A watan April na shekarar 2020 jirgin saman sojojin nigeria ya hallaka mutum 17 mata da kananan yara a kauyen Sakotoku a karamar hukumar mulkin (Damboa) dake jahar Borno.

Bayan sati biyu da faruwar wannan, jirgin saman sojojin nigeria ya sake hallaka masu sana’ar kamun kifi mutum 20 a kauyen Kwatar Daban Masara dake tafkin chadi.

Jirgin saman sojoji ya hallaka wata mata da yayan ta 4 a kauyen Sububu dake jahar Zamfara.

Jiya 4/12/2023 jirgin saman sojoji ya jefo bam kan yan uwa musulmi a jahar kaduna, wanda yayi sanadiyyar hallaka sama da mutum 126 🥲🥲

Ni Alhassan Mai Lafia tambayar da nikeson nayiwa gwamnatin nigeria da rundunar sojojin saman nigeria shine:

1. Meyasa duk wannan abun yake faruwa a arewa kadai??

2. Meyasa duk wannan akan yan uwa musulmi yake faruwa??

3. Shin rashin kwarewar aiki ne, ko ganganci ne?? Ko ana yakar arewa da musulmi ne a fakaice??

4. Sannan shin wane mataki aka dauka domin magance wannan matsalar tun cen baya?? Wane irin bincike akayi domin sanin gaskiyar me ke jawo faruwar wannan??

5. Shin an biya diyyar rayukan wanda iftila’in ya shafa??

6. Meyasa ba’a hukunta sojojin saman dake wasa da rayuwar al’umma fafaren hula??

7. Sakarkarun shugabannin mu na arewa, kucigaba da kallo ana karkashe mu. Mungode.

Alhassan Mai Lafia

💥YANZU  YANZUExecutive Chairman, SUBEB Professor Haruna Musa na umartar sakatarorin ilimi 27 da su sanarwa malaman J-tea...
01/12/2023

💥YANZU YANZU

Executive Chairman, SUBEB Professor Haruna Musa na umartar sakatarorin ilimi 27 da su sanarwa malaman J-teach da ke kananan hukumomin su cewa zasu yi jarabawar tantancewa gobe Asabar 02/12/2023 a cibiyoyi k**ar haka:

1. Dutse zone 7 LGEAs'
@ Federal University, Dutse
2. Gumel zone 4 LGEAS'
@ JSCOE, Gumel
3. Hadejia zone 8LGEAs'
@ SLU Kafin Hausa
4. Ringim zone 4 LGEAs'
* Ringim & Taura
@ Ringim CBT center
* Babura & Garki
@ JCORAS Babura
5. Kazaure zone 4LGEAs'
@ Informatics Institute, Kazaure

Kowane J-teach beneficiary ya je cafe ya fitar da examination slip a yau Juma'a 01/12/2023.
Sanarwa daga shugaban hukumar ilimi matakin farko na jihar Jigawa, Professor Haruna Musa

A yau Laraba Shugaba Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2024 a gaban  Majalisar Dokokin Najeriya.Ƙarin bayani -...
29/11/2023

A yau Laraba Shugaba Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2024 a gaban Majalisar Dokokin Najeriya.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/47SjGvX

BBC HAUSA

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce za a yi amfani da kuɗin ne domin gudanar da manyan ayyuka a ɓangarorin wutar lantar...
29/11/2023

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce za a yi amfani da kuɗin ne domin gudanar da manyan ayyuka a ɓangarorin wutar lantarki da ɓangaren lafiya da gina tituna da samar da ruwan sha da kuma gina layin dogo.

Karin bayani - https://bbc.in/47YcC17

BBC Hausa

Ana zargin mazauna Unguwar Kurna sun rufe titin Kurna Rijiyar Lemo ba shiga ba fita, bisa zargin wani Dan sanda da harbi...
29/11/2023

Ana zargin mazauna Unguwar Kurna sun rufe titin Kurna Rijiyar Lemo ba shiga ba fita, bisa zargin wani Dan sanda da harbin wani matashi, da wasu mutane biyu, ƙarin bayani na nan tafe.

Freedom radio

07/11/2023

ALLAH YA KARAWA ANNABI DARAJA

(S.A.W)

NASARUN  MINALLAHIMayaƙan sun tabbatar da cewa tuni s**a ƙaddamar da wani harin "ɗumbin" mak**ai masu linzami da kuma ji...
31/10/2023

NASARUN MINALLAHI

Mayaƙan sun tabbatar da cewa tuni s**a ƙaddamar da wani harin "ɗumbin" mak**ai masu linzami da kuma jirage marasa matuƙa a kan Isra'ila.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/46TMuUR

✍️BBC HAUSA

Address

Jigawa

Telephone

+2349033418006

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jigawa state new media forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jigawa state new media forum:

Share