Halad digitals skills

Halad digitals skills Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Halad digitals skills, Digital creator, kirikasamma LG. madachi, Jigawa.

12/03/2024
Shin ko kunsan cewa da wayarku ta hannun zaku iya samun akalla 100k  Zuwa 250k duk Wata Kwarae kuwa da wannan wayar da k...
16/01/2024

Shin ko kunsan cewa da wayarku ta hannun zaku iya samun akalla 100k Zuwa 250k duk Wata

Kwarae kuwa da wannan wayar da kuke chatting a whatsapp da sauran social media platforms

Wannan Business in shi ake kira da Affiliate marketing

Affiliate Marketing wani business model ne da zaka sayar da kayan wani online ka samu commission har zuwa kaso hamsin na kudin kayan

Kamar misali idan ka sayar da kayan naira dubu 40k zaka iya samun Commission har naira dubu 20k, ma’ana 50% na kudin

Kagin yanzu ba’a koyar da AFFILIATE MARKETING DA HAUSA Sae da Turanchi amman yanzu mun kirkiri wannan Course in da Hausa Saboda yan Arewa.

Domin Fara wannan Business in na Affiliate Marketing baka bukatar

❌ Laptop ko wani

❌ Certificate

Abinda kawae kake bukata shine

✅ Wayarka

✅ Data

✅ Da kuma dan Kudi dan Kadan

Amman Kafin nan Akwae Free Class da zan Gabatar domin bayar da cikakken bayani gameda wannan business in

Saboda haka idan kana bukatar shiga wannan FREE CLASS In nawa maza ka danna link in dake kasa ko LEARN MORE Button

Free class in na mutum biyar ne kawae bayannan sae mutum ya biya zae ita shiga

Saboda haka maza ka hanzarta ka shiga kafin Class in ya Cikaclass.
class. class.

WhatsApp Messenger: More than 2 billion people in over 180 countries use WhatsApp to stay in touch with friends and family, anytime and anywhere. WhatsApp is free and offers simple, secure, reliable messaging and calling, available on phones all over the world.

27/05/2023

If you make good thing to a patient ,,said thank Dr.
Say you a not a Dr. You are a medical coder.

Address

Kirikasamma LG. Madachi
Jigawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Halad digitals skills posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Halad digitals skills:

Share