Dr. Dan Yobe

Dr. Dan Yobe Kafar Jaridar AAR Hausa Tana Kawo Muku Labaran Gaskiya Da Nishadi Awa 24/ Kuci Gaba Da Bibiyan Mu.
(14)

Kada Ka Yi Baƙin Ciki..1. Kada ka yi baƙin ciki idan ka rasa wani abu mai kyau, domin wani lokacin dole ne mai kyau ya t...
04/05/2026

Kada Ka Yi Baƙin Ciki..

1. Kada ka yi baƙin ciki idan ka rasa wani abu mai kyau, domin wani lokacin dole ne mai kyau ya tafi domin mafi kyau ya zo.

2. Kada ka yi baƙin ciki kan wani abu da ka rasa, wataƙila da ka mallake shi, da baƙin cikin ya fi haka.

3. Kada ka yi baƙin ciki kan mutumin da bai san ƙimar ka ba; makaho ko ya taɓa lu’u-lu’u, ba zai iya tantance ƙimarta ba.

4. Kada ka yi baƙin ciki idan duniya ta matse ka, ka shiga ƙunci, wataƙila Allah na son jin muryarka ne.

5. Kada ka yi baƙin ciki ko kaɗan, domin duniya ba da ikonmu ko zaɓinmu take gudana ba, da umarnin Allah ne. Kuma dukkan umarnin Allah alheri ne gare mu, da mun sani.

6. Kada ka yi baƙin ciki idan na kusa da kai ya soka maka kibiya a zuciyarka, Allah Zai turo bare, wanda ba ka sani ba, zai cire kibiyar ya dawo da murmushi a fuskarka da annashuwa a zuciyarka.

03/05/2026

💁 Shekara 2 muna mutunta juna, Ni wlh na zaci sona take, wai ashe dariya kawai nake bata. 🙇

01/05/2026

Tsakanin karamin yaro namiji da karamar yarinya mace wanne yafi shiga rai ..?

Maganin gyaran Nono na mata,wanda yake kara girma,da kuma yadda ake rage:SHARE 🌾Domin gyara nono ga mataIdan baku mantab...
30/04/2026

Maganin gyaran Nono na mata,wanda yake kara girma,da kuma yadda ake rage:

SHARE 🌾
Domin gyara nono ga mata

Idan baku mantaba munyi muku alkawarin zamu kawo muku bayani akan yadda zaku magance zubewar nono masamman awajen mata waenda suke kasada shekaru 39 yrs.

Saboda mahimmancin gyaran jiki awajen mata masamman ma gyaran nono munkawo muku bayanai akan yanayin gyaran nono, aciki mun ambaci cewa gyaran nono yakasu kashi uku:

🌾- Nafarko shine karin girman nono.

🌾- Nabiyu shine rage girman nono

🌾- Na'uku shine mikar da nono.

Munyi bayani akan nafarko yau kuma zamuyi bayani akan na ukun wanda shine yadda za'a magance matsalar zubewar nono awaje mata masu karancin she karu, har yanzu sai abimu bashin nabiyun zuwa wani lokaci akusa.

Hakikanin gaskiya kowace mace tanaso taga tanada tsayayyen nono tsawon rayuwanta amma kash.. Saide hakan ba maiyuwa bane, sabida zubewar nono adabi'ance yana faruwa tareda tafiyan shekaru.

Maganin sanyin kowanne iri

k**ar yadda aka sani duk lokacinda mace takai shekaru arba'in to gaskiya babu abinda zaihana nononta zubewa, saide matsalan ana iya samun dayawa mata wanda basukai wannan shekarunba kuma nononsu yazube, sannan yana daga cikin abubuwanda yake janyo zubewar nono k**ar:

🤶- shayarwa.

🤶- Daukan ciki.

🤶- Yankewar jinin haila gabadaya.

🤶- Ramewa cikin dan kankanin lokaci.

🤶- Kiba.

🤶- Wasu cututtuka k**ar cancer dasauransu.

Atakaice zamu fadi hanyoyi guda uku na mikarda nono batareda shan wahala ko kashe kudiba, nafarko:

1- Asamu kankara ashafa ajikin nonuwan duka biyu, ake shafawa ahankali har tashafa ako'ina har natsawon k**ar minti biyu, za'a maimaita hakan na tsawon wasu kwanaki, kankara yanada tasiri sosai wajen matse nono da hanashi zubewa, amma kada yawuce minti uku tana shafawa daga bisani sai tasamu bra dedenta tasaka.

2- Nabiyu kuwa shine man zaitun, dayawa yan'uwa mata suna tareda man zaitun amma suna neman maganin zubewar nono, to wallahi kinbar magani mai mahimmanci sosai, anaso ki milke nononki daman zaitun kullum safe dayamma kishafa da hankali sannan atake kisaka bra wanda yadace dake. Za'a maimaita haka nawasu kwanaki, kuma za'a iya amfani da zaitu Lawz ko jojoba oil amadadin man zaitun.

3- Na'uku za'a iya hada neem oil tareda garin ruman cokali daya agarwaya wannan hadin sai adaura akan garwashi yadanyi zafi kadan sai asauke abarshi yahuce, daga bisani sai ake shafawa nonon sau biyu ayini zuwa wasu kwanaki kadan kuma wannan hadin yanada tasiri sosai.

Za'a iya amfanida kowanne daga cikin waennan hanya guda uku kuma kowanne yanada tasiri insha Allah.

Dr. Dan Yobe 0808 018 1313

SHARE & LIKE

29/04/2026

Kina yiwa Mijin ki kwaliyan kwanciya barci ko kema danlami ce? 😂

29/04/2026

Tsakanin Mata da Maza
Suwaye sukafi shiga damuwa saboda rashin Aure?

🍀 MAGUNGUNA :🍀 Lemun tsami guda uku.🍀 Danyen Citta masu kyau guda 5.🍀 Tafarnuwa guda 7Sai Ka yanka lemun tsamin tare da ...
29/04/2026

🍀 MAGUNGUNA :

🍀 Lemun tsami guda uku.
🍀 Danyen Citta masu kyau guda 5.
🍀 Tafarnuwa guda 7

Sai Ka yanka lemun tsamin tare da bawonsa kanana-kanana, sannan sai Ka yayyanka danyen cintan Shima, sannan sai Ka tsaga Kowani Tafarnuwan gida biyu, sai Ka juyesu a bojuwa Ka zuba ruwa misalin Lita guda sai Ka rufeshi yayita tafasa k**ar na minti 15, sannan Ka saukeshi, Ka Samu special Zuma me hankali kayita zuba cokali 2 a coffi Daya tal sau Daya a Rana koda safe kokuma da rana..

Zai rabaka da tumbi, da yawan kitse, tare da yawan kasala, kuma zai wanke maka zuciya sannan zai rabaka da yawan Jin mutuwar gabbai, Amma idan mutum ya saukeshi na tsawon kwana biyar kokuma kwana bakwai.

Kuyimin sharing, domin yan'uwa su amfana, Allah yasa mudace, kuma ya Kara mana lafiya.

0808 018 1313

28/04/2026

Cire son auran mijin wata daga ranki zai ƙara miki lafiya da nutsuwa da kuma tsahon rai!

MASANA 💙

28/04/2026

"Dan Allah meyake sa mace fitsari idan ana jima'i wani lokacin saidai mu saka leda a saman gadon.
👇

Muna Gabatar Muku Sabon Shagon Mu Mai Albarka A Nan Abuja. Daga Nan Cibiyar Bayar Da Magungunan Gargajiya Na Musulinci D...
27/04/2026

Muna Gabatar Muku Sabon Shagon Mu Mai Albarka A Nan Abuja.

Daga Nan Cibiyar Bayar Da Magungunan Gargajiya Na Musulinci DAN YOBE HERBAL MEDICINE CENTRAL Dr. Dan Yobe WhatsApp 0808 018 1313

Cystitis tare da maganinsa Ku karanta sannan kuyi mana sharing like and comment   CEO DAN YOBE HERBAL MEDICINE     Cysti...
27/04/2026

Cystitis tare da maganinsa
Ku karanta sannan kuyi mana sharing like and comment
CEO DAN YOBE HERBAL MEDICINE


Cystitis wata cuta ce ta dake k**a mafitsara ko muce mara har takai ga mara ko mafitsara ya kumbura
Hakan na faruwa ne saboda infection ko ko rashin jituwa da wasu sinadarai najiki
Idan kana da wannan matsalar kayi kokarin kiyayewa

Maganin cystitis
Asamu BIZIRU SHAMMAR FENNEL SEEDS.
Adaka adauki karamin cokali axuba acikin tafasasshen ruwa karamin kofi abarshi 15 minutes atace asha sau biyu ARANA indai ana haka za'a rabu da matsala

Domin buqatar magani ko qarin bayani
Dr. Dan Yobe WhatsApp 0808 018 1313

Address

Jigawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Dan Yobe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share