Greater Jigawa

Greater Jigawa Greater Jigawa engages the new generation of Leaders demanding good governance & accountability with a continuous drive for a better government.

The Jigawa State Government  must immediately release all those who have been arrested solely for exercising their right...
03/08/2024

The Jigawa State Government must immediately release all those who have been arrested solely for exercising their rights to freedom of expression and peaceful assembly since the beginning of the nationwide hunger protests.

Total Number of people are 75.

Dole ne gwamnatin jihar Jigawa ta gaggauta sakin duk wadanda aka k**a saboda suna amfani da ‘yancin fadin albarkacin baki da gudanar da zanga-zangar lumana tun bayan fara zanga-zangar yunwa a fadin kasar.

Jimlar mutanan 75 ne.

Who becomes the governor of Jigawa State depends on your VOTE.Your VOTE counts! Get ready to VOTE tomorrow in the Gubern...
17/03/2023

Who becomes the governor of Jigawa State depends on your VOTE.

Your VOTE counts!
Get ready to VOTE tomorrow in the Gubernatorial/State Assembly elections.

For 8 years Nigerians went through the pains of bad economy, high rate of insecurity, job loss, universities and polytec...
24/02/2023

For 8 years Nigerians went through the pains of bad economy, high rate of insecurity, job loss, universities and polytechnics shutdown, difficulty in accessing the naira, scarcity if Petroleum products etc.

But in less than 24hrs, we are making the to

Jigawa @30: It is still time to unite Jigawa for our prosperity."I still insist that Jigawa is today the most united and...
27/08/2021

Jigawa @30: It is still time to unite Jigawa for our prosperity.

"I still insist that Jigawa is today the most united and homogenous state in the whole of Nigeria. Unity in language, religion, ethnicity, food, dressing, culture, looks and even in our poverty. Those who emotionally think we are 'disunited' are the exact reason why a few had successfully kept us below the national poverty line. I most humbly insist that we are all united in our poverty!".

Dr. Nuruddeen Muhammad (former Minister of State Foreign Affairs and Minister of Information).

This profound philosophy said by diplomat is what we should be thinking and focusing on. Happy Jigawa state thirty years (30) anniversary.

Amir Harbo.

Mu sami dama mu bawa kowa damar sa.Mutane da yawa s**an yi amfani da wannan take ta hanyoyi daban-daban kuma ta fuska ma...
20/08/2021

Mu sami dama mu bawa kowa damar sa.

Mutane da yawa s**an yi amfani da wannan take ta hanyoyi daban-daban kuma ta fuska mabanbanta. Mu kuwa a kullum mukan kalleta da ni'imar da Allah (SWT) ya bamu ta lafiya sannan akai mana kyakkyawar tarbiyya, muka sami ilimi kuma muka dogara da kanmu da abubuwan yi a fannoni kala-kala.

Allah ya jiƙan Malam Aminu Kano yace "a zaman duniya Allah (SWT) ya halicci kowanne Ɗan-Adam da baiwar sa kuma da hikimar daya sani. Zamu bawa kowa gurbin da zai bada gudunmawa, badan shi ɗan wane ne ba ko, badan an tsangwame shi ba, ba sai ya bada hanci ba ko ya zagaya da mu ba. Kowanne mutum yanada darajar sa".

A wannan rana mai cike da tarihin ta irin nasarorin da Dr. Nuruddeen Muhammad ya samu, lalle zamu ce, "mu samu dama mu bawa kowa damar sa!".

Barka da zagayowar ranar haihuwa, Sir! Allah ya ƙara wa rayuwa albarka, amin.

"Nayi niyyar na ajiye aiki na amma saboda na kasance Malama ɗaya tilo da kowa ya dogara da ni musamman mata da ƙananan y...
07/08/2021

"Nayi niyyar na ajiye aiki na amma saboda na kasance Malama ɗaya tilo da kowa ya dogara da ni musamman mata da ƙananan yara yasa na ci gaba da koyarwa".

Wannan labarin wata Malama ce mai suna Suwaiba Yunusa (ƙirkirarren suna ne) wacce ta kasance Malama guda ɗaya a wata makarantar firamare dake ƙaramar hukumar Roni a nan jihar Jigawa.

Malamar ta kasance mai jajircewa wajen aikin da take yi, inda take koyar da darasi kala-kala a kuma aji daban-daban a lokuta mabanbanta. Bayan waƴannan, ta kasance mai kula da walwalar mata da kuma ƙananan yara musamman idan aka duba ƙololuwar kulawar da take basu.

A ɓangaren mata, itace take kula da tsaftar su da damuwar su wacce baza su iya fadawa Malami namiji ba. A ta ɓangaren yara kuwa, itace ta iya tarairayar su da waƙoƙin karatu masu amfanar wa. Amma saboda matsalolin da kalubale da take fuskanta take kokawa da kuma tunanin ajiye aikin ta. Wannan a taƙaice kenan. Kaico!

Duba da yadda ilimi a kananan makarantu yake sake tabarbarewa a kullum kuma a cikin kowanne yanki na jihar Jigawa, saboda haka wanann batu yana ɗaya daga cikin abin koda yaushe suke kawo mata koma baya.

Saboda waƴannan abubuwa, ƙarancin malamai mata kullum sake kawo cikas yake yi musamman wajen zaburar da yara mata suyi karatu. Sannan, rashin samun ilimin mata a jihar Jigawa kullum sake nunawa yake musamman a matakin farko.

Rashin kayayyakin aikin masu inganci da s**a k**ata kullum jawo katsalandan suke yi a faɗin jihar a kowanne mataki. Rashin samun kwararrun malamai waƴanda s**ai daidai da zamani abin kokawa ne.

Wacce irin gudummawa za ki/ka iya bayarwa wajen shawo wannan matsala? Lokaci yayi da mu fara magantuwa da matsalolin mu, ko zamu sami mafita ko sassauci.

Amir Harbo.

The trouble with Jigawa state govt. is they blocked all channels on social media, i can remember on twitter.com when the...
04/07/2021

The trouble with Jigawa state govt. is they blocked all channels on social media, i can remember on twitter.com when the state govt handle blocked almost all Jigawa tweets. I am not frequent on Facebook but the govt need to open all avenues to speak with them.

Boss Alkali

I enjoyed the engagement. Good platform to discuss issues regarding our State. Thanks to the organizers.Babandi Gumel
04/07/2021

I enjoyed the engagement. Good platform to discuss issues regarding our State. Thanks to the organizers.

Babandi Gumel

Apart from that as we all know, that our state (Jigawa) is suffering from bad government to negligence, lack of jobs whi...
04/07/2021

Apart from that as we all know, that our state (Jigawa) is suffering from bad government to negligence, lack of jobs which causes unemployment, poverty and population explosion.

By; HABIBU IDRIS GIMBA KAFIN HAUSA

04/07/2021

We will present an online webinar on Sunday this weekend on a topic; why Jigawa state is among the poorest state despite...
03/07/2021

We will present an online webinar on Sunday this weekend on a topic; why Jigawa state is among the poorest state despite the vast resources in it?
Also possible and fundamental solutions to the challenges we're facing for the greater Jigawa will be looked during the webinar.
The speakers are Amb Ibrahim Sarkin Yara (Sardaunan Santurakin Ringim) and his co., Arc Muhammad Gambo along with Umar Abubakar Hadejia on this page, GreaterJigawa. The date and time remain the same as on this flier (Sunday, 09:00 -11:00), the host also remain Amir Muhammad Harbo.
Thank you.

Address

Dutse
Jigawa
731211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Greater Jigawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Greater Jigawa:

Share

Category