CIKI DA RENO PAGE

CIKI DA RENO PAGE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from CIKI DA RENO PAGE, Digital creator, Jigawa.

Assalamualaikum Iyaye mata masu Albarka ina muku barka da zuwa wannan ajinawa Mai Albarka Dole in jinjina muku sannunku da kokari Allah ya saka muku da gidan Aljanna

31/10/2025

Kunji wani abin al'ajabi
Ciki sati biyu yana
yin m0tsi Lalla! Allah Allahne

23/10/2025

Haihuwa ta na'wa zakiyi ynxu

22/10/2025

Wa,ce alama ce daga cikin alam0min shigar ciki da kika fara fus'kanta l0kacin da kika samu ciki

20/10/2025

Ni kada!ce yau nake cika 32wks ko Ina da yan uwašŸ˜…Mun fara gangar0wa
Th!rd tr!mester ba sau'qi

20/10/2025

Mijina Yanada HIV nikuma bana'dashi naje. Anmin gwa'ji har tsaw0n wata shida amma ban!dashi to yanzu na haihu dan Allah dan dana Haifa zai iya zuwa da'shi.

20/10/2025

Keda babynki nan ba'da jimawa BA Insha Allah

Insha Allah a hann'un ki saikin dau'ki Yan biyunki KicĀ£ Aminā™„ļø
19/10/2025

Insha Allah a hann'un ki saikin dau'ki Yan biyunki
KicĀ£ Aminā™„ļø

18/10/2025

innalilahi wainna ilaihiraju,un😭 😭 innalilahi wainna ilaihiraju,un allahu, akbar rayuwa innata lau'layi ciki har five m0nths harda m0tsi ashe sanyine dama Anna samun hakan koni kadaice nash!ga wani hali😭😭😭

18/10/2025

Slm masu tula tula ku kawo aga'ji,wacce da'bara akeyi ne idan zaayi t0ilet musamman na tsugunnawa? Yau inayi ina tare gaban Kar Dana ya tsu'nduma Masai šŸ˜‚

18/10/2025

Me ya'fi saki fa'rin ciki a ma'tsayinki na Mai ciki?

17/10/2025

Ha!huwar ki na'wa

17/10/2025

Idan kikayi PT bayan kwana arbain da haihuwa y nuna Miki p0sitive nu'na Mun yanda za'kiyi da em0ji

Address

Jigawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CIKI DA RENO PAGE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share