Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i

Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i Am not the best, but am trying my best. I thank almighty Allah for being a Muslim.

13/08/2026
09/08/2026

Alhmdllh Allah muna godiya gareka bisa ni'imomin dakayi mana !!

02/08/2026

Za'a rantsar da Sheikh Professor Isa Ali Pantami a matsayin sabon Gwamnan jihar Gombe ranar 29-5-2027 Insha Allah

HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKILBarayin daji sun kaddamar da harin tà áddanc¡ a yankin gundumar Sauna dake karamar hukumar ...
24/07/2026

HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL

Barayin daji sun kaddamar da harin tà áddanc¡ a yankin gundumar Sauna dake karamar hukumar Talata-Mafara Jihar Zamfara inda s**a ha||aka mutane kusan 30

Yawancin wadanda harin ya rutsa da su manoma ne, barayin daji sun musu k¡sà na mai kan uwa da wabi, wasu ma ba'a gano inda suke ba zuwa yanzu

Muna ganin manyan jarrabobi a Arewa, lamarin nan yaki karewa, kamar Allah Ya yi fushi damu, ko kuma wadanda alhakkin su karemu ya rataya a wuyansu ba ta mu suke ba, ko kuma suma abin ya fi karfin su

Allah Ka jikansu da rahama
Allah Ka kula da iyalansu
Allah Ka mana maganin wannan masifa

17/07/2026

Kafin Karshen Shekarar Nan, Allah Ya Baka Abinda Kake Addu'ar Samunsa.🤲

Address

Firji Gabas, Zungumba
Kazaure
705102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Garkuwar musulmi,Ta addu'o'i:

Shortcuts

Share