S A Mai Nasara Online TV

S A Mai Nasara Online TV S A Mai Nasara online TV
shafi ne da zai rika kawo muku labarai da rahotanni masu inganci. domin hira da mu ko tallata muku .

ko karban korafin ku, ga number da zaku tuntuba
08136222322

EFCC,  NIMC  Strengthen Collaboration in GombeThe Economic and Financial Crimes Commission , EFCC and the  National Iden...
20/08/2026

EFCC, NIMC Strengthen Collaboration in Gombe

The Economic and Financial Crimes Commission , EFCC and the National Identity Management Commission , NIMC on Tuesday, August 18, 2026 brokered a renewed strategic alliance towards tackling the menace of corruption in Gombe, Gombe State.

The development came when the State Coordinator of the NIMC Gombe State, Maryam Sarki Othman paid a courtesy visit to the Gombe Acting Zonal Director of the EFCC , Assistant Commander of the EFCC, ACEI Austine Adache in his office in Gombe State.

Othman said the the visit was aimed at strenthening the existing mutual partnership between her agency and the EFCC, particularly in the areas of identity verification and collaborative efforts to eradicate identity theft in Nigeria.

She assured the EFCC of her agency’s unrelented support in its fight against economic and financial crimes and other acts of corruption.

Responding, Adache commended the NIMC for its support over the years and expressed optimism that the collaboration between the two agencies would be taken a notch higher.

FG ISSUES FLOOD ALERT FOR ADAMAWA, 32 OTHER STATES AS RIVER LEVELS RISEThe Federal Government has issued a seven-day flo...
20/08/2026

FG ISSUES FLOOD ALERT FOR ADAMAWA, 32 OTHER STATES AS RIVER LEVELS RISE

The Federal Government has issued a seven-day flood warning for Adamawa and 32 other states, with high risks of riverine flooding between August 19 and 25, 2026.

According to the warning, rising river levels could trigger flooding in several locations during the period.

The states identified as being at high risk are Kaduna, Niger, Taraba, Ondo, Oyo, Rivers, Abia, Adamawa, Akwa Ibom, Anambra, Bayelsa, Benue, Borno and Cross River.

Others are Delta, Ebonyi, Edo, Enugu, Gombe, Imo, Jigawa, Kogi, Kwara, Nasarawa, Lagos, Ogun, Osun and Plateau.

The Nigeria Hydrological Services Agency (NIHSA) has urged communities living on floodplains and other vulnerable areas to move to higher ground as a precaution.

State and local governments have also been advised to activate early-warning systems and emergency response plans to minimise the impact of possible flooding.

Residents in Adamawa and other affected states are advised to remain alert and follow official safety instructions throughout the forecast period.

SHUGABAN HUKUMAR JIN DAƊIN ALHAZAN JIHAR ADAMAWA YA HALARCI TORON  BUƊE BABBAN OFISHIN NAHZAB TRAVELS AND TOURS DA GABAT...
20/08/2026

SHUGABAN HUKUMAR JIN DAƊIN ALHAZAN JIHAR ADAMAWA YA HALARCI TORON BUƊE BABBAN OFISHIN NAHZAB TRAVELS AND TOURS DA GABATAR DA LAMBAR YABO A YOLA.

Birnin Yola, babban birnin jihar Adamawa, ya ɗauki hankulan jama’a yayin da manyan baki, shugabannin addini da kuma ‘yan kasuwa s**a hallara domin halartar babban taron buɗe sabon ofishin Nahzab Travels and Tours, tare da bikin karrama waɗanda s**a taka muhimmiyar rawa wajen ci gaban jihar.

Taron, wanda ya kasance wani muhimmin mataki wajen bunƙasa harkokin tafiye-tafiye da yawon buɗe ido a jihar, ya samu halartar Mukaddashin Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazan Musulmi ta Jihar Adamawa, Malam Abubakar Salihu.

Malam Abubakar S. Gurin ya haɗu da manyan masu ruwa da tsaki da s**a halarci taron, ciki har da manyan sarakunan gargajiya, fitattun malamai da Ulama, da kuma manyan ‘yan kasuwa da wasu daga cikin komishinonin jihar da s**a hada da Hon Ibrahim Mijiyawa Yahyaji da komishinan Hon Abdullahi Prambe, domin shaida buɗe sabon ofishin da cibiyar ayyukan Nahzab Travels and Tours a hukumance.

Ɗaya daga cikin muhimman abubuwan da s**a fi ɗaukar hankali a wajen taron shi ne gabatar da lambobin yabo na musamman ga wasu daga cikin waɗanda s**a bayar da gagarumar gudunmawa wajen ci gaban jihar Adamawa.

Daga cikin waɗanda aka karrama akwai Mai Girma Gwamnan Jihar Adamawa, Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri, wanda aka ba shi lambar yabo ta musamman bisa irin kyakkyawan shugabanci da kuma ƙoƙarinsa wajen samar da ci gaba a jihar.

Haka kuma, an karrama wasu daga cikin sarakunan gargajiya bisa rawar da suke takawa wajen tabbatar da zaman lafiya, da kuma kare al’adu da al’adun gargajiyar al’ummar jihar.

A wani muhimmin yanayi da ya nuna irin haɗin kai da kyakkyawar alaƙa tsakanin masu ruwa da tsaki, an gayyaci Mukaddashin Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Adamawa, Malam Abubakar Salihu, domin ya gabatar da wata lambar yabo ta musamman ga Kwamishinan Ma’aikatar Harkokin Kananan Hukumomi ta Jihar Adamawa, Alhaji Ibrahim Mijinyawa Y

Yan jihar Katsina da shugaban kasa Tinubu ya ba mukami sun fara gagarumin shiri domin ganin nasarar sa tare da gwamna Di...
20/08/2026

Yan jihar Katsina da shugaban kasa Tinubu ya ba mukami sun fara gagarumin shiri domin ganin nasarar sa tare da gwamna Dikko Umar Raɗɗa.

Yan asalin jihar Katsina masu rike da mukami a gwamnatin tarayya sun gudanar da muhimmin taro domin tabbatar da nasarar shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da gwamna Dikko Umar Raɗɗa a zaɓen shekarar 2027 dake tafe.

A ranar alhamis 20-08-2026 yan asalin jihar Katsina masu rike da muk**ai a ɓangarori daban s**a gudanar da taron a birnin tarayya Abuja.

Taron nada nufin yin duk abinda ya dace domin ganin nasarar jam'iyyar Apc a dukkan mataki, yayin zaman an tattauna muhimman batutuwa akan yadda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da gwamna Malam Dikko Umar Raɗɗa zasu samu nasara a zaben dake tafe.

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada aniyar tabbatar da inganci da sahihanci a zaɓen 2027Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da ...
20/08/2026

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada aniyar tabbatar da inganci da sahihanci a zaɓen 2027
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya sake jaddada aniyar Gwamnatin Tarayya ta ƙarfafa yanayin tsaro da na yaɗa bayanai da ake buƙata domin gudanar da zaɓe cikin zaman lafiya, sahihanci da tsare gaskiya a shekarar 2027.

Idris ya bayyana hakan ne a ranar Talata a Abuja, a wajen Taron Lacca ta 8 da bikin bayar da Kyaututtukan Gwarzon Ayyuka wanda kamfanin jaridar Blueprint ya shirya, mai taken “Ƙalubalen Tsaro da Sahihancin Zaɓen Nijeriya na 2027.”

Ministan ya yaba wa jaridar Blueprint bisa ci gaba da gudanar da wannan taron na shekara-shekara, yana mai bayyana shi a matsayin muhimmiyar kafa da ke bai wa masu tsara manufofi, ƙwararru, masana ilimi, kafafen yaɗa labarai da sauran masu ruwa da tsaki damar tattauna muhimman batutuwan ƙasa.

Ya ce taken taron ya zo a kan lokaci, yana mai cewa sahihancin zaɓe ba ranar zaɓe kaɗai ake tabbatar da shi ba, domin yanayin tsaro, amincin hukumomi, ɗabi'ar 'yan siyasa, ƙwarewar kafafen yaɗa labarai da kuma ingancin bayanan da jama'a ke samu duk suna taka rawa wajen tabbatar da shi.

Ya ce: “A ƙarƙashin gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, tsaro da jin daɗin 'yan Nijeriya na daga cikin muhimman nauyin da ke kan gwamnati.”

Ya ƙara da cewa gwamnatin za ta ci gaba da tattara albarkatu, ma'aikata da fasahar da ake buƙata domin yaƙi da ta'addanci, 'yan bindiga, garkuwa da mutane da sauran barazanar da ke jefa rayukan 'yan Nijeriya cikin haɗari.

Ministan ya jaddada barazanar da ke ƙara kunno kai ta hanyar yaɗa bayanan da ba su dace ba da kuma yaɗa bayanan ƙarya da gangan, musamman sak**akon saurin bunƙasar fasahar ƙirƙirarrar basira, wadda ta ƙara sauƙaƙa samar da sauti, bidiyo da hotuna na ƙarya masu k**a da na gaske.

“Dimokiraɗiyya ba za ta bunƙasa ba a inda ake yaudarar 'yan ƙasa da gangan,” inji Idris, yana mai cewa Ma'aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, tare da haɗin gwiwar UNESCO da sauran masu ruwa da

YANZU-YANZU: An Kuma Gano Gawar Mutane 47 Bayan Kifewar Kwale-kwale a Garin GoronyoAn gano gawarwakin mutane 47 bayan wa...
20/08/2026

YANZU-YANZU: An Kuma Gano Gawar Mutane 47 Bayan Kifewar Kwale-kwale a Garin Goronyo

An gano gawarwakin mutane 47 bayan wani kwale-kwale ya kife a mashigar Gorau, da ke ƙaramar hukumar Goronyo a Jihar Sokoto.

Rahotanni sun bayyana cewa fasinjojin na kan hanyar tsallaka kogin zuwa ɗaya gefen ne kwale-kwalen ya kife, lamarin da ya jefa su cikin ruwa.

Daga cikin waɗanda s**a tsira akwai ma’aikacin da ke tuƙa kwale-kwalen da kuma shugaban ƙauyen. An kuma binne gawarwakin da aka gano bisa tsarin addinin Musulunci.

Ƙungiyoyin ceto da kwato gawarwaki daga NIWA, NEMA, SEMA, jami’an tsaro da ƙungiyar Red Cross ta Najeriya sun isa wurin domin ci gaba da aikin neman waɗanda s**a ɓace.

Masu aikin, tare da taimakon masu nutsewa na cikin gida, na ci gaba da neman sauran fasinjojin da ake kyautata zaton sun ɓace, yayin da SEMA ta ce ana kokarin tabbatar da ainihin adadin mutanen da ke cikin kwale-kwalen lokacin da hatsarin ya faru.

The Executive Governor of Nasarawa State, His Excellency, Engr. Abdullahi A. Sule presided over the presentation of Inde...
18/08/2026

The Executive Governor of Nasarawa State, His Excellency, Engr. Abdullahi A. Sule presided over the presentation of Independent National Electoral Commission (INEC) Acknowledgement Slip to Candidates of All Progressives Congress party for the 2027 general elections in the State.

The Governor thanked the APC Chairman and Members of the State Working Committee for their work and support for the party.

He said the event gave him the opportunity of meeting some of the candidates for the very first time.

The INEC acknowledgement Slip indicates that the recipients are duly acknowledged by the electoral body (INEC).

Tuesday, 18th August, 2026

INEC Chairman Urges Political Leaders to Uphold Peace Accord Ahead of 2027 Elections The Chairman of the Independent Nat...
18/08/2026

INEC Chairman Urges Political Leaders to Uphold Peace Accord Ahead of 2027 Elections


The Chairman of the Independent National Electoral Commission (INEC), Prof. Joash Amupitan, SAN, urged political parties and candidates contesting the 2027 General Election to uphold the commitments contained in the National Peace Accord, warning that the credibility of the elections depends not only on the electoral umpire but also on the conduct of political actors.

Amupitan made the call on Tuesday in Abuja at the signing of the First National Peace Accord by political parties and candidates ahead of the 2027 General Election.
According to the INEC Chairman, Wednesday, August 19, 2026, marks the commencement of public campaigns and rallies for the 2027 General Election, while the Presidential and National Assembly elections are scheduled for January 16, 2027, and the Governorship and State Houses of Assembly elections for February 6, 2027.

He described the signing of the accord as a critical milestone, noting that the country is exactly five months away from the 2027 General Election.

“Before the first campaign flag is unfurled, before the first rally is staged, and before political rhetoric fills our public space, it is necessary that those who seek to lead this nation first gather to establish the ethical boundaries of their contest,” Amupitan said.

He said the accord represents a commitment to issue-based campaigns and urged political actors to move away from character assassination, identity manipulation and inflammatory rhetoric.

“By signing this Accord, you are committing to an issue-based campaign,” he said, stressing that Nigeria’s challenges and opportunities were too important to be overshadowed by bitterness and divisive politics.

Amupitan warned that the signing of the accord would have little meaning if political leaders failed to ensure that its provisions were respected by their supporters and campaign structures.
“It is not the signature

Yadda ’Yan Najeriya Za Su Nemi Lamunin Gwamnati Don Ginawa Ko Siyan Gida’Yan Najeriya na iya samun damar karbar lamunin ...
18/08/2026

Yadda ’Yan Najeriya Za Su Nemi Lamunin Gwamnati Don Ginawa Ko Siyan Gida

’Yan Najeriya na iya samun damar karbar lamunin gidaje daga Bankin Lamuni na Gidaje na Tarayya (FMBN) ta hanyar Asusun Gidaje na Kasa (NHF), domin sayen gida, gina sabon gida ko gyara wanda suke da shi.

A halin yanzu, shirin NHF Mortgage Loan na bai wa masu bayar da gudummawar NHF damar samun lamuni har zuwa Naira miliyan 50, gwargwadon karfin biyan bashin da kuma darajar gidan. Ana karbar lamunin ne da riba da ba ta wuce kashi shida cikin 100 a shekara, yayin da mafi tsawon lokacin biyan bashin ya kai shekaru 30.

Domin samun lamunin, dole ne mutum ya kasance dan Najeriya mai shekaru 18 ko sama da haka, ya kasance mai bayar da gudummawa ga NHF na akalla watanni shida a jere, sannan ya kasance yana da tabbataccen hanyar samun kudin shiga. Haka kuma, dole ne a nemi lamunin ta hannun bankin jinginar gidaje na farko (Primary Mortgage Bank) ko wata cibiyar bada lamuni da FMBN ta amince da ita.

Mai neman lamunin zai fara tabbatar da matsayin asusun NHF dinsa, sannan ya zabi wata cibiyar jinginar gidaje da FMBN ta amince da ita domin samun fom da sauran bayanan da ake bukata. Daga cikin takardun da ake iya bukata akwai shaidar gudummawar NHF, bayanan albashi ko kudin shiga, takardun mallakar fili ko gida, rahoton tantance darajar kadarar da kuma adadin kudin da ake bukata dan sayen ababen gini (Bill of Quantities) idan ana neman kudin gina gida.

Bayan an gabatar da takardu, bankin jinginar gidajen zai tantance karfin mai nema na biyan bashin da kuma sahihancin takardun kadarar. Daga nan za a gudanar da binciken shari’a da tantance darajar gidan kafin amincewa da lamunin da kuma fitar da kudin domin manufar da aka amince da ita. Masu neman lamuni kuma su yi hattara da masu damfara da ke ikirarin za su taimaka musu su samu lamuni ta hanyar karbar kudi, domin FMBN na gargadin jama’a da su yi hulda da hukumomin da aka amince da su kawai.

Don fara nema ko duba bayanan shirin, za a iya ziyartar shafin

17/08/2026

Address

Jimeta

Telephone

+2348136222322

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S A Mai Nasara Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to S A Mai Nasara Online TV:

Shortcuts

Share