RCL Hausa

RCL Hausa Wannan shafin mun kirkireshi ne domin kawo muku labarai daga sassa daban daban na duniya

Wasu Gidaje Da Hukumar Tsara Birane Ta Jihar Kano (KNUPDA) Ta Sanya Wa Jan Fentin Rusau Saboda An Gina Su A Filin Makara...
17/06/2023

Wasu Gidaje Da Hukumar Tsara Birane Ta Jihar Kano (KNUPDA) Ta Sanya Wa Jan Fentin Rusau Saboda An Gina Su A Filin Makarantar Kano Poly

An samu hatsaniya yayin da Kwamitin Rusau na Gwamnatin Kano ya je unguwar Salanta don rushe gine-ginen da ke filin Kwale...
17/06/2023

An samu hatsaniya yayin da Kwamitin Rusau na Gwamnatin Kano ya je unguwar Salanta don rushe gine-ginen da ke filin Kwalejin Fasaha ta Kano a wannan dare.
A hatsaniyan ne har aka fasawa wani magidanci Kai Kuma anga magidancin da shi da iya lansa a waje

DUMI DUMI || Bankin Zenith sun shiga yajin aiki a dukkan fadin NajeriyaRashin samun isassun takardun kudin Najeriya, da ...
07/02/2023

DUMI DUMI || Bankin Zenith sun shiga yajin aiki a dukkan fadin Najeriya

Rashin samun isassun takardun kudin Najeriya, da kuma kaiwa ofisoshinta hari bankin Zenith ya rufe Dukkanin ofisoshinsa a duk fadin Najeriya.

bankin ta kuma bayyana matsalar sadarwa da ke hana su ayyukan su cikin sauri da kwastomominsu.

Babban bankin Najeriya CBN ya umurci bankuna da su fara bada sabbin kudi ta kanta da yawansu bai wuce naira dubu 20 ba a...
02/02/2023

Babban bankin Najeriya CBN ya umurci bankuna da su fara bada sabbin kudi ta kanta da yawansu bai wuce naira dubu 20 ba a rana.

'Yan bindiga sun tare hanya sun tsayar da motocin matafiya sun raba masu kyautar tsaffin kuɗi, inda s**a bayar da N100,0...
31/01/2023

'Yan bindiga sun tare hanya sun tsayar da motocin matafiya sun raba masu kyautar tsaffin kuɗi, inda s**a bayar da N100,000 ga kowani matafiyi a jihar Borno.

LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Kano. Litinin 30/01/2023
30/01/2023

LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Kano. Litinin 30/01/2023

30/01/2023

Yadda ta kasance kenan tsakanin Murja da Hukumar Yan Sanda na Jahar Kano

Babban Bankin Nijeriya CBN ya ce har yanzu akwai makudan kudaden da  yawansu ya kai kusan Naira Tiriliyan 3 da mutane s*...
29/01/2023

Babban Bankin Nijeriya CBN ya ce har yanzu akwai makudan kudaden da yawansu ya kai kusan Naira Tiriliyan 3 da mutane s**a boye a fadin kasar.

Labari Cikin Hotuna || Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a garin Daura ...
29/01/2023

Labari Cikin Hotuna || Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a garin Daura a yau Lahadi gabanin kara wa'adin kwanaki goma

Rundunar Ƴan Sandan jihar Kano ta k**a fitacciyar mai barkwancin nan ta   Murja Ibrahim Kunya.Koda ya ke Ƴan sandan ba s...
29/01/2023

Rundunar Ƴan Sandan jihar Kano ta k**a fitacciyar mai barkwancin nan ta Murja Ibrahim Kunya.

Koda ya ke Ƴan sandan ba su yi ƙarin bayani ba, amma idan zaku iya tunawa a shekarar da ta gabata ne wani lauya ya shigar da ƙorafi inda yake neman da a binciki Murja da wasu fitattun mawaƙa da masu amfani da TikTok kan zargin ɓata tarbiyya.

An k**a Murjar ne yayin da take tsaka da shirye-shiryen shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta.

Ƙarin bayani zai zo nan gaba.

Yanzu-Yanzu Babban bankin Nijeriya CBN, ya kara wa'adin amfani da tsofaffin takardun kudi har zuwa ranar 10 ga watan Fab...
29/01/2023

Yanzu-Yanzu

Babban bankin Nijeriya CBN, ya kara wa'adin amfani da tsofaffin takardun kudi har zuwa ranar 10 ga watan Fabrairu.

Gidan talabijin na ya bayyana cewa Gwamnan babban bankin Nijeriya CBN, Godwin Emefiele ne ya sanar da karin wa’adin a cikin wata sanarwa da ya sanya wa hannu a ranar Lahadin nan.

29/01/2023

Muna farin cikin sanar daku zamu fara aiki gadan gadan

29/01/2023

Wane Hali yanku Nan ku suke ciki sak**akon chanji kudi

ANA WATÁ GA WATÁ: Ɗaúrin Wàtà Shìda A Gidan Yarí Kó Tarar Dúbú Hamsín Ga Dúk Wañda Aka Samu Da Laifúka Kamar Haka:1: Ƙud...
16/12/2022

ANA WATÁ GA WATÁ: Ɗaúrin Wàtà Shìda A Gidan Yarí Kó Tarar Dúbú Hamsín Ga Dúk Wañda Aka Samu Da Laifúka Kamar Haka:

1: Ƙudundine Kúɗi
2: Watsar da Kúɗi a wajen biki
3: Yaga Kúɗi ko ketawa
4: Shafa músú fenti

Shin kó ƴan Nájerìya zasú iya kiyayé waɗannan ƙai'doji ?

16/12/2022

Yadda mawakin APC Dauda kahutu Rarara ya wake Shugaban Jam'iyar APC Abdullahi Adamu a Jahar Gombe

ANA WATA GA WATA Kalaman Farfesa Maqari sun jawo cece-kuce, a tsakanin Alumma, ga abinda ya ce;"Mafi yawan waɗanda aka k...
16/12/2022

ANA WATA GA WATA

Kalaman Farfesa Maqari sun jawo cece-kuce, a tsakanin Alumma, ga abinda ya ce;

"Mafi yawan waɗanda aka ka'she saboda tuhumar zindiƙanci a tarihi idan mai karatu ya zurfafa bincike zai samu rikicin siyasa ne ya haɗasu da masu mulki.. Amma ba zindiƙancin ne dalilin kisan ba" Inji Farfesa Maqari.

Ko ya ku ke kallon wannan magana ta farfesan a daidai wannan lokacin da aka yankewa Abduljabbar hukuncin ki"sa?

DÁ ƊUMÍ ƊUMÍ: Húkumar   Ta Kamà Limamín Masallacín Abdúljabbar Bayan An Gan Shí Yana Zírga-zírga A Kúsa Da Kotú Rahotaní...
15/12/2022

DÁ ƊUMÍ ƊUMÍ: Húkumar Ta Kamà Limamín Masallacín Abdúljabbar Bayan An Gan Shí Yana Zírga-zírga A Kúsa Da Kotú

Rahotaní sún núna céwa an k**a Saifullahí Satatíma bayan ganìn yana zirga-zirga a kusa da kotu, inda húkúmar DSS suké zargín akwaí abínda yaké kúllawa.

Saifullahí shiné limamin Masallacín Abduljabbar na Sabúwar Gandú.

15/12/2022

Address

Jimeta

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RCL Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share