Access Party

Access Party TAFIYAR MATASA OUR WAKANA MATA
💪👊

13/07/2025
Allah ya kyauta makomar magabatananmu
13/07/2025

Allah ya kyauta makomar magabatananmu

Barista Abba Hikima kenan a wajen zanga-zangar cire tallafin man fetur da gwamnatin shugaba Jonathan Gudluck tayi a wata...
12/07/2025

Barista Abba Hikima kenan a wajen zanga-zangar cire tallafin man fetur da gwamnatin shugaba Jonathan Gudluck tayi a watan Junairu 2012. Yau shekaru (13) kenan.

Samar da jahar shine abun da muke fata domin cigaban AREWA ne
12/07/2025

Samar da jahar shine abun da muke fata domin cigaban AREWA ne

Dan tsare Dan belloWallahi da revolution na 2025to2030Anyishi a wannan satin
12/07/2025

Dan tsare Dan bello
Wallahi da revolution na 2025to2030

Anyishi a wannan satin

Wannan na cikin muhimman bukatu da gwamantin Kano ta gabatarwa kwamitin Majalisar Wakilai kan gyaran kundin tsarin mulki...
12/07/2025

Wannan na cikin muhimman bukatu da gwamantin Kano ta gabatarwa kwamitin Majalisar Wakilai kan gyaran kundin tsarin mulkin kasa.

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ne ya gabatar da wadannan bukatu, yayin taron jin ra’ayin jama’a na yankin Arewa maso Yamma, wanda ke a Kaduna.

Gwamnan Abba Kabir Yusuf, wanda ya samu wakilcin mataimakinsa, Aminu Abdussalam Gwarzo ya bayyana cewa Kano na bukatar ƙarin ƙananan hukumomi tare da tabbatar da ƴancin su.

Ya kara da cewa Kano tana bukatar samar da ƴan sandan jihohi, haɗi da sauya fasalin yadda ake rabon tattalin arzikin kasa, don samar da daidaito tsakanin jihohi.

Idan wani daga cikin matasan da speaker yasa aka tsare ya nuna sha'awar tasayawa takara zamu bashi dama domin yin takara...
11/07/2025

Idan wani daga cikin matasan da speaker yasa aka tsare ya nuna sha'awar tasayawa takara zamu bashi dama domin yin takara da kakin majalisa tajudden abas

MATASA KUYI  A HANKALI  ‘YAN SARI SUN FARA NEMAN KU,  A KULA MAYAUDARA NE.
11/07/2025

MATASA KUYI A HANKALI ‘YAN SARI SUN FARA NEMAN KU, A KULA MAYAUDARA NE.

MAHAWARA?
13/12/2024

MAHAWARA?

Muhawarah
13/12/2024

Muhawarah

Sabi'u Ahmad saska bakwankwashenAsali daga karamar hukamar sumaila
19/11/2024

Sabi'u Ahmad saska bakwankwashen
Asali daga karamar hukamar sumaila

Address


Telephone

+2347044482308

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Access Party posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share