NEPA youth support atikulated

NEPA youth support atikulated Yola

19/01/2023
04/01/2023

Kusan mutum miliyan bakwai ne ba su karɓi katin zaɓensu ba - INEC

Karin bayani: https://bbc.in/3X4PatC

04/01/2023
04/01/2023
03/01/2023

I felicitate the founder and Chancellor of Maryam Abacha American University Kano, Prof Abubakar Gwarzo, who turns 44 today.

As you continue to inspire your generation with the provision of quality education, may you find peace, joy and fulfillment, with the hope that our younger generation will continue to enjoy and benefit from your intellect, wisdom and leadership.

Happy birthday and many happy returns of your day. -AA

03/01/2023

I congratulate the former Speaker of the House of Representatives, Hon. Yakubu Dogara on his 55th birthday anniversary.

Your pathway as a political leader has been remarkably spectacular, and even at that, it is clear that the years ahead hold many promises in service to humanity and the country.

On this special day of yours, I join the multitude of your supporters and admirers alike to congratulate you and wish you a prosperous birthday anniversary. -AA

SUWAYE JARUMAI ???Jarumi shine usman bn affan lokacin daya karanta Qur'an gaba daya a raka'a daya.Jarumi shine Aliyu ibn...
25/09/2022

SUWAYE JARUMAI ???

Jarumi shine usman bn affan lokacin daya karanta Qur'an gaba daya a raka'a daya.

Jarumi shine Aliyu ibn abi dalib lokacin daya cire kofar khaibar shikadai.

Jarumi shine zubair ibn awwam lokacin daya shiga dandazon kafirai don ya bude kofar nasara ga musulmi.

Jarumi shine dharrar bnl azur lokacin daya kutsa cikin sojojin rum shikadai.

Jarumi shine Khalid bnl waleed lokacin daya kutsa cikin sahun kafirai yadauko shugabansu yadawo cikin sahun musulmi.

Jarumi shine umar ibn abdul'azeez da akayi yawo da dukiyar zakka tsawon shekara biyu azamaninsa ba'a samu mai karba ba.

Jarumi shine Khalid bn waliid lokacin dayayi yaki samada 100 bai fadi akoda daya ba.

Jarumi shine Aliyu Dan abi dalib lokacin dayayi yaki da takubba biyu yana juya dokinsa da kafarsa.

Jarumi shine ja'afaruddayyar lokacin da aka datse hannunsa amma yacigaba da rike tuta.

Jarumi shine UMAR ibn khaddab lokacin da musulmai s**ayi hijira zuwa madina 'aboye amma umar yaje ka'aba yayi dawafi sau bakwai sa'annan yayi sallah raka'a biyu a maqamu ibrahim, sai yace.....Wanda yakeso uwarsa ta rasashi, dansa yazama maraya, matarsa tazama gwauruwa to yabiyoni hanyar madina. Babu Wanda yabiishi.

Jarumi shine hamza Dan abdulmudallib lokacin dayaje wurin abu jahl yayi mai magana mai kaushi akan zagi da cutarda manzo s.a.w dayake yi.

Marasa manufa acikin musulmai, sune s**a manta da jaruman addininsu a wannan zamani, s**ace Cristiano da sauransu sune jarumai a wannan duniya. Ya Allah ka datar damu.

✍️ Ummiter Othman

17/09/2022

PDP south-west PDP stakeholders meeting in ibada is that our party

14/09/2022
07/09/2022
07/09/2022

It is delightful to read that PM Liz Truss has appointed Nigerian-born Kemi Badenoch MP as Secretary of State for International Trade and President of the Board of Trade. Her appointment renews my belief that the vitality of the Nigerian mind is abundant. It is my dream to tap from this abundant resource wherever they may be in the globe and bring them back home for the work ahead of us. Her appointment also gives clarity to the direction the new government in the United Kingdom will accord to issues of international trade and investments. -AA

01/09/2022

I paid a courtesy visit to Alhaji Baba Musa Gwadabe yesterday at his Kano residence. I appreciate his hospitality and prayed to Almighty Allah to continue strengthening his family. -AA

29/08/2022

I am saddened by the news of the brutal murder of Sheikh Goni Aisami by culprits suspected to be serving military men. His death reflects the depth of decay in our society at present that has lost respect for human life and dignity .

On behalf of my family, I wish to commiserate with the family of Sheikh Aisami, and I pray to Allah to console them. -AA

29/08/2022

Na ji bakin ciki da alhinin samun labarin kisan gillar da aka yiwa Shaikh Goni Aisami, inda ake zargin wasu sojaji da aikatawa . Kisan sa wani al'amari ne dake nuna yadda abubuwa s**a lalace a kasar nan a yanzu, inda rayuwar Dan Adam ba ta da daraja.

A madadi ni kai na da iyali na, Ina mika sakon ta'aziyya ga iyalan malamin, tare da addu'ar Allah Ya basu hakuri jure wannan babban rashi. -AA

25/08/2022

A madadin iyalina, ina taya murna ga Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar bisa cika shekaru 66 a duniya. Ina Addu'ar Allah Ya ci gaba da ba ka ƙoshin lafiya da hikima don ci gaba da shugabantar Musulmin Najeriya da kuma aikin da kake na samar da fahimtar juna tsakanin addinai mabambanta. -AA

25/08/2022

On behalf of my family, I wish His Eminence Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, the Sultan of Sokoto, a happy 66th birthday celebration. May the Almighty Allah grant you good health and wisdom for continued spiritual leadership for the Muslim faithful in our dear country and for the tremendous work that you do in fostering inter-faith dialogue. -AA

Address

Nepa Close Jimeta Yola
Jimeta
505250

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NEPA youth support atikulated posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to NEPA youth support atikulated:

Share


Other News & Media Websites in Jimeta

Show All