09/10/2025
WhatsApp zasu fara amfani da username memakon number waya idan kanason kayi chat da mutum zakayi search din username dinshi .
Shin kuna ganin hakan cigaba ne ko cibaya?
Muji ra'ayin ku a comment section