Fix TV Hausa

Fix TV Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fix TV Hausa, Broadcasting & media production company, 70/7 Massallacin Juma'a Street, Jos North, Jos.

Fix TV, Radio and Magazine aspires to reach an incident-free society where empowerment, social development, and sustainability strike productively to shape a minimum of 1,000,000 persons by the year 2030.

16/10/2025

Cikekken Highlight din yadda ta kaya tsakanin Plateau United da Barau F. C anan garin Jos. Yadda akaci kwallayen da Kuma tataburza da ta faru a match din. Kar ku bari a Baku labari.

DA DUMI-DUMI: Yanzu haka cikin daren nan anata kone-kone a wasu wuraren kasar Kamaru, kan zargin za'a murde nasarar da I...
15/10/2025

DA DUMI-DUMI: Yanzu haka cikin daren nan anata kone-kone a wasu wuraren kasar Kamaru, kan zargin za'a murde nasarar da Isah Tchiroma Bakary yayi na lashe zaben kasar.

Fix TV Hausa

14/10/2025
With Hauwa Bunu Mustapha – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
14/10/2025

With Hauwa Bunu Mustapha – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

Wasan da zai tabbatar da süper eagles zuwa ko rashin zuwa gasar Kwallon kafa ta duniya
14/10/2025

Wasan da zai tabbatar da süper eagles zuwa ko rashin zuwa gasar Kwallon kafa ta duniya

A cigaba da shirin mu na Mutattauna Muryar Al'umma kashi na zango na biyu za Ka/Ki iya kasan cewa a ciki, muna sauraron ...
11/10/2025

A cigaba da shirin mu na Mutattauna Muryar Al'umma kashi na zango na biyu za Ka/Ki iya kasan cewa a ciki, muna sauraron ku.

10/10/2025

Ku cigaba da bibiyar mu don bada gudun mawar shawarar warinku daga nan Fix TV Hausa acikin shirin mu mai suna TASKA

10/10/2025

Shirin Mutattauna Muryar Al'umma kashi na hudu ( part 4) daga Fix TV Hausa

Fix TV Hausa

500M Followers BBC Hausa TRT Afrika Hausa


09/10/2025

Yadda tattaunawar mu takaya tare da PSA din Gwamna Anas Hassan Tubarkallah a nan Fix TV Hausa ku bibiyemu don kallon shirye shiryen mu.

500M Followers BBC Hausa TRT Afrika Hausa




08/10/2025

Shirin Mutattauna Muryar Al'umma kashi na Uku, ( part 3) daga Fix TV Hausa

Sabon bayani da ya fito daga wani ɗan uwan marigayi Laftanar (Dr) Samuel Haruna, wanda matarsa ta kashe ta hanyar ƙone s...
07/10/2025

Sabon bayani da ya fito daga wani ɗan uwan marigayi Laftanar (Dr) Samuel Haruna, wanda matarsa ta kashe ta hanyar ƙone shi da wuta, ya bayyana cewa rikicin da ya jawo mutuwarsa ya samo asali ne bayan matarsa ta ga saƙo a wayarsa da ake zargin wata mace ta aiko masa.

Majiyar ta ce duk da cewa marigayin ya ƙaryata cewa yana da wata alaƙa da wata mace, matar mai kishi ta yanke shawarar aikata wannan mugun aiki yayin da yake barci.

An bayyana cewa ma’auratan duka ‘yan asalin ƙauyen Dawo ne da ke cikin ƙaramar hukumar Mangu a Jihar Filato, kuma sun yi aure ne a watan Afrilu na shekarar 2025, auren da ya yi fice a garin

Address

70/7 Massallacin Juma'a Street, Jos North
Jos
930222

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fix TV Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fix TV Hausa:

Share