
08/07/2025
Dama mutane sunacewa wadannan sune keyin shigar Fulani suna ragargaza Musulmai a arewa.
Kuma suna yaudarar fulanine arewa da sunan kungiyar miyatti Allah....
Kuma s**adawo sunason su yauda wasu Hausawa, s**a kafa wata kungiyar wai ita kungiyar Hausawan Nageriya.
Sunason su yaudari Hausawa wai suje surama abunda Fulani sukeyimasu.
Amman Hausawan Sun gane yaudarace.
Sunason iyan arewa Musulmai murqa kashe kammu da kammu....
Wato bafulatani yalashe bahaushe.
Shima bahaushe yalashe bafillace...
Dafatan Allah yaqara tona asirin su amin.
Kuma Allah yakawomana zaman Lafiya a arewa da kasa Baki daya amin