Sunnah Da'awah online 24hrs

Sunnah Da'awah online 24hrs Propagating islam by the use of kitab was sunnah. Yada karantarwan musulunci ta Alkitab wassunnah.

18/08/2024

Antambayi Qa'a Qa'a gameda Aljanna, yace acikinta Akwai Rasulullah (s a w)

Tabbas Sadaka maganin masifa ne
15/05/2024

Tabbas Sadaka maganin masifa ne

Muyawaita yima Annabi salati musamman a wannan wuni na juma'a.Allahumma salli ala muhammadin wasallim.
10/05/2024

Muyawaita yima Annabi salati musamman a wannan wuni na juma'a.
Allahumma salli ala muhammadin wasallim.

Sanarwa๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€Majalisin karatun littafin minhajul muslim na sanar daku cewa yau za'aci gaba da karatu kamar yanda aka sa...
24/12/2023

Sanarwa๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข
๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€

๐Ÿ€Majalisin karatun littafin minhajul muslim na sanar daku cewa yau za'aci gaba da karatu kamar yanda aka saba duk ranar lahadi.

๐Ÿ€ wurin karatu: masjidu abubakar siddik tudun kaka mandara rikkos jos.

๐Ÿ€Lokaci: Tsakanin magriba zuwa isha.

Allah yabamu ikon halatta

17/12/2023
19/11/2023

Tofa Sheikh bello yabo yamayar da marta zuwa ga Dr idris Dutsen tashi tahanyar cewa idan sheikh jingir jahiline to jahilcinsa me amfanine.

Ya Allah kajiqan muhammad auwal albani zaria.Allah kanawwara kabarinsa.
18/11/2023

Ya Allah kajiqan muhammad auwal albani zaria.
Allah kanawwara kabarinsa.

Ya Allah dan isar mulkinka Allah kasa anshiga wannan mulki cikin jin dadi da walwala.Allah karkasa ayi wannan mulki ciki...
02/06/2023

Ya Allah dan isar mulkinka Allah kasa anshiga wannan mulki cikin jin dadi da walwala.

Allah karkasa ayi wannan mulki cikin wahala da tsadar rayuwa.

Ya Allah dan isan mulkinka Allah kasa mulkin tinubu yafi mulkin buhari Alkairai.Allah karkasa ayi tsadar rayuwar da akay...
29/05/2023

Ya Allah dan isan mulkinka Allah kasa mulkin tinubu yafi mulkin buhari Alkairai.

Allah karkasa ayi tsadar rayuwar da akayi abaya cikin wannan mulkin.

Ya Allah duk wani mugu ko barawon dake cikin wannan mulkin ya Allah ka karyasa.

Da'awa online 24hrs Nafarin cikin kawo muku:Karatun littafin Al-kitabut dahweeya.โ–ถMai gabatarwa: sheikh ibrahim yakub ha...
12/05/2023

Da'awa online 24hrs
Nafarin cikin kawo muku:
Karatun littafin Al-kitabut dahweeya.

โ–ถMai gabatarwa: sheikh ibrahim yakub hafizahullah.

โ–ถWuri:masjud Aliyu bn Abi dalib,anguwan yarbawa rikkos jos.

โ–ถLokaci: Duk ranar juma'a bayan sallar magriba zuwa isha'a.

Yi amfani da wannan link domin shiga Group na telegram
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

02/05/2023

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.
Yanzu har lalacewar wasu yayan musulman yakai haka?

To wallahi yazama wajibi akan iyaye sutashi tsaye akan lura da tarbiyan yaransu,saboda duk saurayin da zai tsotsi bakin yarka abainar jama'a, to wallahi idan yakebe da ita se yayi laifin dayafi zina muni.

Allah kashiryar damu da zurriyarmu.

Address

Jos

Telephone

+2348142952900

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah Da'awah online 24hrs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share