Dalibin Prof Mansur Isa Yelwa

Dalibin Prof Mansur Isa Yelwa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dalibin Prof Mansur Isa Yelwa, Digital creator, Jos.

22/10/2024

TikTok

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!Gobe insha Allahu Za'a rufe Tafsirin Ramadan Wanda Prof. Mansur Isa Yelwa yake gabatarwa Ta...
03/04/2024

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!

Gobe insha Allahu Za'a rufe Tafsirin Ramadan Wanda Prof. Mansur Isa Yelwa yake gabatarwa Tareda Alaramma Abdurrahim Mansur Yelwa

A babban masallacin ATBU acikin Garin Bauchi
Karfe 4:00 daidai nayamma
Ranar Alhamis 25 ga watar Ramadan
Insha Allah

Allah yabada ikon halarta

✍️ Nibras Mukhtar Yelwa

01/04/2024

Karatun AlQur'ani

Daga bakin Abdallah Mansur Yelwa

Arramma Abdurrahim Mansur YelwaAllah Ya Qara Albarka.
09/03/2024

Arramma Abdurrahim Mansur Yelwa
Allah Ya Qara Albarka.

{Sheikh Professor Mansur Isa Yelwa}Muna Maka Addu,a Allah Ya Qara Maka Lafiya Da Nisan Kwana Ta Yadda Al'ummah Zasu Ci G...
02/03/2024

{Sheikh Professor Mansur Isa Yelwa}
Muna Maka Addu,a Allah Ya Qara Maka Lafiya Da Nisan Kwana Ta Yadda Al'ummah Zasu Ci Gaba Da Amfana Da Muryar Ka

Muna Ta Qara Kusantar Watan Ramadana Babban Abinda Muke Roko Shine Allah Ya Kaimu Wannan Wata Mai Tarin Albarka Da Falala Allah Kuma Yasa Damu Za,ayi Amin✅

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dalibin Prof Mansur Isa Yelwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dalibin Prof Mansur Isa Yelwa:

Share