MS Gambo

MS Gambo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MS Gambo, Digital creator, unity Lane dadin kowa jos, Jos.

challenge accepted
23/05/2026

challenge accepted

Ɓarayi ne s**a shiga wani Gida s**a kwace Kuɗi da duk wani abu mai daraja a gidan, bayan sun gama satar su sai s**a damƙ...
24/03/2026

Ɓarayi ne s**a shiga wani Gida s**a kwace Kuɗi da duk wani abu mai daraja a gidan, bayan sun gama satar su sai s**a damƙawa mai gidan Bindiga s**ace ya harbe matar shi.

Maigidan ya karɓi bindiga ya tsaya yana tunanin irin rayuwa mai cike da kyautatawa da s**ayi a baya da matar shi, sai ya miƙawa Ɓarayin bindigar yace shi gaskiya ba zai iya ba.

Babba daga cikin Ɓarayin ya karɓi bindigar ya miƙawa Matar yace ta harbe Mijinta, tana karɓa batare da jiran jira ba kawai ta saita ƙwanyar Mijin ta baza wuta, sai akayi rashin sa'a ashe bindigar babu harsashi.

Ɓarayin s**a karɓi Bindigar s**a fice daga gidan s**a bar Miji da Matar cikin cakwakiya.

Mai karatu, in kaine Mijin ya zakayi?

Labari Daga Haji Shehu

Alhamdulillah, I am plus one today.Today, I pause to thank Allah for the gift of life, the lessons of yesterday, and the...
22/02/2026

Alhamdulillah, I am plus one today.

Today, I pause to thank Allah for the gift of life, the lessons of yesterday, and the hope of tomorrow. This new year of my life is not just about adding age, but about adding wisdom, strength, and purpose.

I have seen challenges that almost broke me, moments that tested my faith, and days that taught me patience. Yet here I am—still standing, still dreaming, still believing. This birthday is a reminder that every scar is a story, and every step forward is a victory.

I pray that this new chapter brings me closer to Allah, fills my heart with peace, and opens doors of success and good health. May my days be guided by light, my choices by wisdom, and my journey by divine protection.

YANZU-YANZU: Anga Jinjirin Watan Ramadan A Najeriya Mai Alfarma Shehun Borno ya sanar da ganin watan Ramadan a Najeriya,...
17/02/2026

YANZU-YANZU: Anga Jinjirin Watan Ramadan A Najeriya

Mai Alfarma Shehun Borno ya sanar da ganin watan Ramadan a Najeriya, bayan wakilcin da ya samu daga Mai Alfarma sarkin musulmi Sa'ad Abubakar III.

17/02/2026

With Marwan Gambo – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

DA ƊUMI-ƊUMI: Ƙasar Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan, gobe Laraba zai kasance daya ga watan Ramadan ...
17/02/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Ƙasar Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan, gobe Laraba zai kasance daya ga watan Ramadan A kasar.

technologia😂
25/01/2026

technologia😂

17/01/2026

TIRKASHI: Bankin First Bank yayi kuskuren turawa wani Naira biliyan 1.3, cikin kwanaki biyu kacal har mutumin ya kashe Naira miliyan 500 😂
Wannan shine Allah yasa mudace

YANZU-YANZU: Wasu fusatattun matasa da ke zanga-zanga a jihar Edo ta kudu maso kudancin Najeriya sun afkawa kasuwar saya...
14/01/2026

YANZU-YANZU: Wasu fusatattun matasa da ke zanga-zanga a jihar Edo ta kudu maso kudancin Najeriya sun afkawa kasuwar sayar da dabbobi ta ƴan Arewa da ke ƙaramar hukumar Ekpoma a jihar inda s**a sace dukiya mai tarin yawa.

Address

Unity Lane Dadin Kowa Jos
Jos
930281

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MS Gambo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share