10/04/2026
π Horon Kwana 14 Mai Tsanani a Unity eHub!
Kana son inganta kwarewarka da samun sabbin dabaru da za su taimaka maka a rayuwa?
Ka shiga cikin shirin horo na tsawon makonni biyu (2 Weeks Intensive Training) wanda aka tsara domin baka ilimi da kwarewa masu amfani nan take.
π‘ Me za ka amfana?
β
Horon aikace-aikace kai tsaye (practical)
β
Kwarewar da ake bukata a yau
β
Jagoranci daga kwararru
β
Haduwa da sabbin mutane
π° Kudin shiga: β¦15,000 kacal
β οΈ Kujeru kadan ne β ka yi sauri ka k**a naka!
π Yi rijista yanzu: https://unitymedia.com.ng/unity-ehub/
Kar ka bari a bar ka a baya β lokaci ya yi da za ka dauki mataki! π₯