
29/07/2025
Zabin mune mu Zabi Salama ko Yaki, Kuma kowane a cikin su suna da sakamako.
Muna Kuma addu'a ko yaushe wa Nigeria.
Baza mu gaji ba, muna kyautata zato ko yaushe Cewa Salama zai dawo Kuma.
Dan Mangu ππ»ππ»ππ»