Ashner Global Enterprises

Ashner Global Enterprises New account
Maryam Isma'il Usman
Matar aure
Uwa
Online vendor
https://wa.me/2347046767662

Ina mamakin masu zagi Idan Suna labour ๐Ÿค” damasu surutai Mata Kan gado๐Ÿฅบ azabar Dai kusan Duk daya CE Naga, to dauriya ne ...
09/08/2026

Ina mamakin masu zagi Idan Suna labour ๐Ÿค” damasu surutai Mata Kan gado๐Ÿฅบ azabar Dai kusan Duk daya CE Naga, to dauriya ne Basa iyayi Ko me? Naji ance Harda masu duka da cizo ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

a DA Ina matukar ฦ™aunar haihuwar Yan biyu but not any more ๐Ÿฅบ tunda Naga makwabciya ta yadda tayi rainon Yan biyu ๐Ÿฅบ wato ...
08/08/2026

a DA Ina matukar ฦ™aunar haihuwar Yan biyu but not any more ๐Ÿฅบ tunda Naga makwabciya ta yadda tayi rainon Yan biyu ๐Ÿฅบ wato Idan zata shayar da ษ—aya dole ษ—ayan ma yazo susha tare ๐Ÿ˜” sedai mutum yayi tumbur ๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถ

Kakana Yan biyu ne Amma kaf yaranshi DA jikokin Shi Babu Wanda yataษ“a haifo twins.

wannan set din yadace DA baban su ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜Assalamu Alaikum warahamatullah wabarakatuhu.
08/08/2026

wannan set din yadace DA baban su ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

Assalamu Alaikum warahamatullah wabarakatuhu.

๐ŸŸฃ Assalamu Alaikum ASHNER GLOBAL ENTERPRISES namuku barka da wannan lokaci ๐ŸŸฃ faqra'u mata yassara ๐Ÿ’œ good morning everyon...
06/08/2026

๐ŸŸฃ Assalamu Alaikum ASHNER GLOBAL ENTERPRISES namuku barka da wannan lokaci ๐ŸŸฃ

faqra'u mata yassara ๐Ÿ’œ
good morning everyone ๐ŸŒž

Wani Abu Se Matan sirrin ๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”
30/07/2026

Wani Abu Se Matan sirrin ๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”

Dama haka abin yake ๐Ÿค”๐ŸŸฃteloli sannun mu ๐Ÿฅบ๐ŸŸชIdan Har ba zuciyar ka Ke ฦ™aunar harkar dinki ba tabbas bazaka Iya jurewa ba๐Ÿ˜”๐Ÿ’œA...
30/07/2026

Dama haka abin yake ๐Ÿค”๐ŸŸฃ
teloli sannun mu ๐Ÿฅบ๐ŸŸช

Idan Har ba zuciyar ka Ke ฦ™aunar harkar dinki ba tabbas bazaka Iya jurewa ba๐Ÿ˜”๐Ÿ’œ

Assalamu Alaikum warahamatullah wabarakatuhu barkanmu da wannan lokaci masu Aji ๐Ÿฅฐ๐ŸŸฃ๐ŸŸฃ

Tanadi zakayi, akara kaimu wajen nema๐Ÿคฃ  inkaga baze yiyu ba kace Mata bazaka Iya ba a hakura ๐Ÿคฃ Zaka gane gaskiya
26/07/2026

Tanadi zakayi, akara kaimu wajen nema๐Ÿคฃ inkaga baze yiyu ba kace Mata bazaka Iya ba a hakura ๐Ÿคฃ Zaka gane gaskiya

babansu yace in nuna Miki wannan ๐ŸŸฃ๐Ÿ˜07046767662
26/07/2026

babansu yace in nuna Miki wannan ๐ŸŸฃ๐Ÿ˜

07046767662

GWANIN BURGEWA ๐Ÿ’œ๐Ÿ’œ๐Ÿ’œ95,00007046767662
26/07/2026

GWANIN BURGEWA ๐Ÿ’œ๐Ÿ’œ๐Ÿ’œ
95,000

07046767662

masu Aji ๐Ÿฅฐ๐ŸŸฃ kuzo GA naku ๐ŸŸฃprice 35,00007046767662
26/07/2026

masu Aji ๐Ÿฅฐ๐ŸŸฃ
kuzo GA naku ๐ŸŸฃ
price 35,000

07046767662

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashner Global Enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share