CW Hausa TV

CW Hausa TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from CW Hausa TV, TV Channel, Bauchi Road, Jos.

CW Hausa TV na maraba daku a Koda yaushe, domin baiyyana mana Ra'ayoyin ku zaku iya kiranmu a wannan Lambar waya k**ar haka (09069327425)
kokuma ku tura mana sakonni a WhatsApp a wannan Lambar k**ar haka (09138109880)

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 27 ga watan junairun shekarar 2026
27/01/2026

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 27 ga watan junairun shekarar 2026

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 24 ga watan junairun shekarar 2026
24/01/2026

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 24 ga watan junairun shekarar 2026

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 22 ga watan junairun shekarar 2026
22/01/2026

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 22 ga watan junairun shekarar 2026

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 20 ga watan junairun shekarar 2026
20/01/2026

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 20 ga watan junairun shekarar 2026

Dakarun Sojin Najeriya sun dakile wani yunkurin sace mutane a kan hanyar Wukari–Ikyior da ke Jihar Taraba, inda s**a cet...
17/01/2026

Dakarun Sojin Najeriya sun dakile wani yunkurin sace mutane a kan hanyar Wukari–Ikyior da ke Jihar Taraba, inda s**a ceto mutane biyu bayan da masu laifin s**a tsere daga wurin.

Sojojin sun kai dauki ne bayan samun bayanan sirri, lamarin da ya tilasta wa masu garkuwa da mutane barin wadanda s**a sace tare da guduwa.

An ce an mika mutanen da aka ceto ga hukumomin da s**a dace domin kula da lafiyarsu da kuma ci gaba da bincike, yayin da sojojin ke ci gaba da farautar masu laifin domin cafke su

An gudanar da addu’a ta musamman don zaman lafiya da haɗin kaia Sakkwato.Jihar Sakkwato ta gudanar da addu’a ta musamman...
17/01/2026

An gudanar da addu’a ta musamman don zaman lafiya da haɗin kaia Sakkwato.

Jihar Sakkwato ta gudanar da addu’a ta musamman domin neman zaman lafiya, inda aka roƙi Allah Ya kawo taimakonSa kan matsalolin tsaro da na tattalin arziki da Nijeriya ke fuskanta, a daidai lokacin da ake cike da damuwa a faɗin ƙasa.

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 16 ga watan junairun shekarar 2026
16/01/2026

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 16 ga watan junairun shekarar 2026

Hatsarin mota tsakanin tiraila da motar Canter ya yi sanadin rasuwar mutane shida a jihar Yobe.Wani mummunan hatsarin ha...
15/01/2026

Hatsarin mota tsakanin tiraila da motar Canter ya yi sanadin rasuwar mutane shida a jihar Yobe.

Wani mummunan hatsarin hanya da ya faru a kan babbar hanyar Potiskum–Damaturu ya hallaka mutane shida, bayan wata tiraila ta yi karon gaba-da-gaba da wata motar Canter. Rahotanni sun ce hatsarin ya faru ne sak**akon karo kai tsaye tsakanin motocin biyu, lamarin da ya jefa matafiya da masu amfani da hanyar cikin firgici.

Wani Gidan sayar da man fetur da iskar gas na girki da ke kan titin Bukuru Expressway a birnin Jos, babban birnin jihar ...
15/01/2026

Wani Gidan sayar da man fetur da iskar gas na girki da ke kan titin Bukuru Expressway a birnin Jos, babban birnin jihar Plateau, ya k**a da wuta da safiyar ranar Alhamis, lamarin da ya jefa mazauna yankin da masu ababen hawa cikin firgici.

Gidan man wadda ke kusa da Sakatariyar Karamar Hukumar Jos South, ya k**a da wuta ne daga babban tankin ajiyar man fetur da ke ƙasa, lamarin da ya haifar da fargabar yawaitar barnar da ka iya faruwa.

Shaidun gani da ido sun ce a farkon lamarin ba a ga jami’an kashe gobara a wurin ba, yayin da ma’aikatan Gidan man ke ta faman kokarin shawo kan wutar da ke ci da karfi.

“Mun dai ga wutar ne da safiyar yau a wani Gidan man da aka fi sani da Chill Cherry,” in ji wani mai wucewa ta wurin da ya bayyana sunansa da Maman.

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 15 ga watan junairun shekarar 2026
15/01/2026

Shafukan farko na manyan jaridun Nigeria na 15 ga watan junairun shekarar 2026

Address

Bauchi Road
Jos
930103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CW Hausa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category