03/08/2025
UWAR GIDAR AHMAD XM SAFIYYA, TA TABBATAR MA DA DUNIYA CEWA AUREN SU DA AHMAD DIN YA MUTU.
Kamar Yadda Ta Wallafa A Shafinta Na Instagram. Inda Tayi Wannan Rubutun.
Assalamu Alaikum
A Yau Na Ji Ya Dace In Yi Magana Daga Zuciya Ta, In Kuma Amsa Tambayoyin Da Mutane Da Dama S**a Dade Suna Yi Game Da Ko Har Yanzu Ina Tare Da Mijina.
Tafiyar Ba Ta Kasance Mai Sauki Ba, Amma Ina Son Sanar Da Ku Cikin Ladabi Da Natsuwa Cewa Ni Da Tsohon Mijina, Ahmad Xm, Ba Mu Da Aure A Yanzu.
Wannan Hukunci Kamar Sauran Na Rayuwa, Ya Zo Ne Da Tunani Mai Zurfi Da Kuma Juriya. Ga Duk Wanda Ya Goyi Bayyana, Ya yi Min Addu'a, Ya Nuna Min Kauna Da Kulawa Ina Matukar Godiya. Ina Daukar Wannan Alheri Naku A Zuciyata.
Ina Yi Muku Fatan Karfi, Farin Ciki Da Nasara A Rayuwarku. Allah Ya Ci Gaba Da Taimaka Mana Duka Mu Girma Kamala, Mu Kuma Ci Gaba Da Tafiya Cikin Zaman Lafiya
.......................................!!!
Assalamu Alaikum
Today I feel it is important to speak from the heart and address something many have been asking me for some times about whether I am still with my husband.
It has not been an easy Journey, but want to gently and clearly say that I am no longer with my ex husband, Ahmad Xm. This decision like many in life.
To all those who have supported me, prayed for me, and shown me love, I am truly grateful. I carry your kindness in my heart.
I wish you all strength, happiness, and success in your own lives. May we all continue to grow with grace and walk in peace.
Wsalam.