Jaridar Kannywood

Jaridar Kannywood JARIDAR KANNYWOOD.NG
WANNAN SHAFI NE DA ZAI RIQA KAWO MAKU LABARAN DUK DA SUKE DA ALAQA DA KANNYWOOD.

20/11/2025
Mu na sanar da ma’abota kallon shirye-shiryenmu, inshaa Allah za mu fara kawo mu ku wannan shiri na INA DA MATA SABON ZA...
19/11/2025

Mu na sanar da ma’abota kallon shirye-shiryenmu, inshaa Allah za mu fara kawo mu ku wannan shiri na INA DA MATA SABON ZAMA ranar Alhamis 27 ga wannan wata da mu ke ciki. Da misalin karfe 7:00 na dare a tashoshin: RARIYA TV a YouTube, da kuma akwatin talabijin ta ALGAITA TV.

Domin kallon cikakken tallan shirin a ziyarci Rariya TV YouTube Channel. Mun gode.

Bayan Mun Gwangwaje Masu Kallo Da Manyan Mata Season 1-6 Dana Sani Kishin MazaWata DayaWasika Jini Daya Elham Khairiyya ...
02/11/2025

Bayan Mun Gwangwaje Masu Kallo Da Manyan Mata Season 1-6
Dana Sani
Kishin Maza
Wata Daya
Wasika
Jini Daya
Elham
Khairiyya
Zama Da Zargi
Sakaci
Jaafar
ABNUR ENTERTAINMENT Mun Dawo Da Wani Sabon Shirin Da Zai Taba Zuciyoyin Masu Kallo AISHA HUMAIRA Zai Fara Zuwa 6 Ga Nuwamba, 2025 8:00 Na dare a YouTube Channel ɗinmu — Kanny Movie Hub, https://youtube.com/?si=S660yD6jTfHjNY_l

Sanan da ƙarfe 9:00 na dare a Saira Movies TV. 📺

🤝 In partnership with
Daga Fitaccen Mai Shiryawa

Jarumin TikTok Idris Mai Wushirya da amaryarsa Yar’guda sun yi gwajin lafiya.
23/10/2025

Jarumin TikTok Idris Mai Wushirya da amaryarsa Yar’guda sun yi gwajin lafiya.

IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 4 EPISODE 7 YAU DA KARFE 8 NA DARE A TASHARMU TA BAKORI TV INSHA ALLAH MUNGODE.
07/09/2025

IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 4 EPISODE 7 YAU DA KARFE 8 NA DARE A TASHARMU TA BAKORI TV INSHA ALLAH MUNGODE.

Daga Shafin  GombeNo sad endings for those who trust Allah.
21/05/2025

Daga Shafin Gombe

No sad endings for those who trust Allah.

 Wai cikin wannan hotunan mai kala da marar kala wane ya fi kyau? Bari mu ji ra'ayinku.
21/05/2025


Wai cikin wannan hotunan mai kala da marar kala wane ya fi kyau? Bari mu ji ra'ayinku.

Daga shafin Aminu ladan abubakar 21/05/2025. Wannan kwanan wata da ya daidaita da Laraba, mun sami kanmu a maziyarta Bir...
21/05/2025

Daga shafin Aminu ladan abubakar

21/05/2025. Wannan kwanan wata da ya daidaita da Laraba, mun sami kanmu a maziyarta Birnin Kebbi ta Sokoto a ƙasar Bagudo, don ziyarar sabunta zumunci da taya ɗan Uwa Saraki Dallatu Isldrisu Bagudo Murnar Haihuwar Lamiɗo.
Babban abokinmu ne kuma amini na amana. Allah ya raya abinda aka samu ya ƙarawa Maijego Lafiya.

MISSING PERSON ALERTTun jiya da karfe 10 na safe ba a ga Hamdiyya ba. Ta fita siyan kayan abinci a cikin garin Sokoto ha...
21/05/2025

MISSING PERSON ALERT

Tun jiya da karfe 10 na safe ba a ga Hamdiyya ba. Ta fita siyan kayan abinci a cikin garin Sokoto har yanzu ba duriyar ta. Mun sanar da ‘yan sandan Sokoto tun tuni.

Hamdiyya has been missing since 10:00 AM yesterday. She went out to buy food stuff in Sokoto and has not been seen since.

The Sokoto State Police has already been informed.

Kun gane wannan film din?Mene ne sunansa?
21/05/2025

Kun gane wannan film din?

Mene ne sunansa?

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Kannywood posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share