NNPP Reporters

NNPP Reporters Politics

Lokacin baya karya.....
30/01/2026

Lokacin baya karya.....

Ga jagororin mu fa....
30/01/2026

Ga jagororin mu fa....

Kwankwaso is the only leader standing for Northerners. Unlimited respect
25/08/2025

Kwankwaso is the only leader standing for Northerners.
Unlimited respect

01/03/2024

Mufa Sai Mun Fada Gaskiya akan Maqiyan Mune ...

01/03/2024

Gaskiya Gwamna Abba Bai Kyautawa Kanawa ba Akan Malam Daurawa ..

14/01/2024

Insha Allah Mundawo..

25/11/2023

Zanga Zanga a Kano....

Kowa Ya yi sallama da gidansa da iyalansa da 'Ya 'yansa a fita kar a dawo sai da 'Yanchi a dawo da Rai da 'Yanchi ko Kuma A.A adawo ba Rai Amma da 'Yanchi ~Cewar Naziru Sarkin Waka

Yayin da Ganduje yaje Neman Sulhu gurin me gidan sa Madugu 😁😁
13/09/2023

Yayin da Ganduje yaje Neman Sulhu gurin me gidan sa Madugu 😁😁

03/09/2023
31/07/2023

Cire Sarki Sunusi daga sarautar Kano daidai ne, amma cire Aminu daga sarautar jihar Kano ba daidai bane.

~Inji munafukai!

BBC HausaGwamnatin jihar Kano ta ce an kafa hoton Khalifa Muhammadu Sanusi II a cikin gidan gwamnatin ne don girmama mat...
31/07/2023

BBC Hausa
Gwamnatin jihar Kano ta ce an kafa hoton Khalifa Muhammadu Sanusi II a cikin gidan gwamnatin ne don girmama matsayinsa na kasancewa sarkin Kano na farko da aka bai wa sandar mulki a harabar gidan gwamnatin.

Hakan na zuwa ne bayan wani bidiyo da ya janyo ce-ce ku-ce a shafukan sada zumunta inda aka ga hoton Khalifan Tijjaniyyar kafe a ɗakin taro na gidan gwamnati.

Mai girma gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya ziyarci makarantar sakandare ta koyon ilimin fasaha (Government t...
31/07/2023

Mai girma gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya ziyarci makarantar sakandare ta koyon ilimin fasaha (Government technical college) dake Bagauda wacce tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya rufe tun a shekarun baya.

Mai girma gwamna yayi alƙawarin yin gyara a wannan makaranta domin dawo da ita yanayi mai kyau domin kyautata harkokin koyo da koyarwa a wannan makaranta.

Yayin wannan ziyara mai girma gwamna yana tare da Kwamishinan ilimi na jihar Kano Hon. Umar Haruna Doguwa.

Address

Samaru
Kaduna South
ZARIA

Telephone

+2347064629638

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NNPP Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share