
25/07/2025
Posted • Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai.
Tsira Da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W)
Muke Gabatar muku da sabon Shirin mu mai dogon zango 🎬🎬🎬
Daga Kamfanin MAISHADDA GLOBAL RESOURCES NIG LTD wanda zai Zo muku kadai akan YouTube Channel Din MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da kuma Gidan TV na
Daukar Nauyi/Shiryawa
Labari
Tsara labari
NAZIR ADAM SALIHI
NASIR NID
Bada Umarni
Cc
Wasu Daga Cikin “Yan Wasa
NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB