02/02/2026
A matsayina na shugaban kungiyar Azo a sakeyin Apc Fisabilillah Ina ba 'yan Jam'iyyar Apc din da suketa soka zagi hakuri na rashin gayyatarsu da akayi wajan taron tunubu dikko.
Sannan Kuma Ina kiraga duk wani Dan Apc na karamar hukumar kaita indai baya cikin 'yan Tara na runfunan zabe, Kuma yanada sha'awar cigaba da zama Apc ya zama tilas yayi rijistar a kungiyar mu ta (Azo a daure a kara Apc Fisabilillah)