Arewa Online Magazine TV

Arewa Online Magazine TV World News, Current Affairs , VIP /Celebrity Profile

18/09/2025

University of Essex UK fully Funded Scholarship Apply here link in the Comments Section 👇

17/09/2025

World Bank Has Lunched 3 free online courses , To Apply , Link in the Comments Section👇

President Bola Tinubu Orders Fubara to return as Governor of River State after 6 years of Emergency Rule .
17/09/2025

President Bola Tinubu Orders Fubara to return as Governor of River State after 6 years of Emergency Rule .

Jama'a Sun Cika A Gidan Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara Dake Kano Domin Karbar Ruwan Da Aka Tsoma Gashin Manzon A...
17/09/2025

Jama'a Sun Cika A Gidan Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara Dake Kano Domin Karbar Ruwan Da Aka Tsoma Gashin Manzon Allah SAW

Daga Shafin  Gwamna Abba Dollars ya baiwa duka SR (Senior Reporters) din shi umarnin su dena amsa mun, kuma su yi BLOCK ...
15/09/2025

Daga Shafin

Gwamna Abba Dollars ya baiwa duka SR (Senior Reporters) din shi umarnin su dena amsa mun, kuma su yi BLOCK na duka shafukana. Bayan sun yi block, su yi munching (screenshot) su tura group dinsu na SR.

To ai ba kai muke fitowa da bayanan nan ba. Talakawa da ake satar kudadensu ne da kuma matasan da ke son zama shugabanni domin su yi hattara. Kuma muna son idanunsu ya waye da salon sata da gwamnatoci suke amfani da su.

An yi bincike, an k**a yaranka Rogo da kudi. Wadanda s**a canza mishi kudin sun ce shine ya basu, kuma sun kai mishi a Asokoro. Hukuma ta tuntube shi, ya mayar da wasu kudin kuma ya tsere kotu neman kariya. Kace ka na mara mishi baya.

Kudin daga asusun jihar Kano s**a fito kuka canza su a boye, an k**a ku hannu biyu-biyu. Ku gyara laifinku, ku dauki mataki amma kun fake da kokarin dorawa ‘yan jarida laifi.

Yanzu ka ce a yi blocking dina - to ai wannan ba zai hana talaka ya san me kuke masa ba. Ku gyara a wuce wajen kawai. Tura shara a karkashin gado baya karawa daki tsafta.

✊🏽Karfin Jama’a - Sabuwar Duniya

Hon Kawu Sumaila Ya Yabawa Gomna Abba Kabir Yusuf Kan Kokarin DA yayi Na baiwa kananan hukumomi Cin gashin Kansu DA saka...
15/09/2025

Hon Kawu Sumaila Ya Yabawa Gomna Abba Kabir Yusuf Kan Kokarin DA yayi Na baiwa kananan hukumomi Cin gashin Kansu DA sakar musu kudadensu .

Yace yin haka Zai Kawo cigaba sosai saboda karkara sosai .

Gomnan Katsina Shima , Malam Dikko Radda Shima ya fitar DA wata Sanarwa Inda yace ya saki naira Billion Daya DA daruruwan miliyoyi ga kananan hukumomin jahar don suyi Aiki ga Al Umma .

Starting Next week , 1000 Dangote Trucks will start nationwide supply of Petroleum Products direct to filling stations n...
15/09/2025

Starting Next week , 1000 Dangote Trucks will start nationwide supply of Petroleum Products direct to filling stations nation wide , this move is aimed at making sure that Nigerians have adequate supply of Petroleum in the nation

Sulhu Tsakanin Yan Bindiga DA Mutanen Faskari , Anyi Sulhu Tsaka Aleru DA Yaransa DA Mutane Karamar hukumar Faskari . Du...
15/09/2025

Sulhu Tsakanin Yan Bindiga DA Mutanen Faskari , Anyi Sulhu Tsaka Aleru DA Yaransa DA Mutane Karamar hukumar Faskari .
Duka kungiyoyin Kowa ya nuna goyon Bayansa ga Zama lafiya .

Allah Yasa wannan sulhun DA Akayi ya Kawo Tsaro a Katsina DA Nigeria Baki Daya . .

Kuyi Subscribing DA Like DA Share don Samun labarai da dumi dumunsu

15/09/2025

.

14/09/2025
14/09/2025

15/11/2022

Tinubu yayi katobara a wurin Campaign a Jos

Address

Governor Road
Kaduna South
820101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Online Magazine TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Online Magazine TV:

Share