Hutudole

Hutudole Shafine na labarai da al'amuran yau da kullun dake faruwa a Najeriya da ma Duniya.

Shoprite sun kulle shagunansu a Ibadan da Ilorin, saboda mutane basa zuwa siyayya, Hakanan a shagunan Abuja da Legas na ...
18/09/2025

Shoprite sun kulle shagunansu a Ibadan da Ilorin, saboda mutane basa zuwa siyayya, Hakanan a shagunan Abuja da Legas na Shoprite ba kaya saboda matsin tattalin arziki

A baya dai Shoprite sun kulle shagonsu na Kano, karin bayani a comment

Kalli Bidiyo: Ina da Otal mutane s**a daina zuwa, shine na mayar dashi gidan Qaruwai, a yanzu ina samun Naira dubu dari ...
18/09/2025

Kalli Bidiyo: Ina da Otal mutane s**a daina zuwa, shine na mayar dashi gidan Qaruwai, a yanzu ina samun Naira dubu dari ukku duk rana

Yace amma matsalar itace matarsa tace ba zata raini 'ya'yansu da kudin gidan Qaruwai ba, ta tafi gidansu, kalli Bidiyon jawabinsa a comment

Mun raba kudin Talli Naira Biliyan 330 ga gidaje Miliyan 8.5 a Najeriya>>Inji Ministan kudiMinistan yace dubu ashirin da...
18/09/2025

Mun raba kudin Talli Naira Biliyan 330 ga gidaje Miliyan 8.5 a Najeriya>>Inji Ministan kudi

Ministan yace dubu ashirin da biyar ce suke biya duk wata kuma tuni har wasu an biyasu na watanni 3, karin bayani a comment

Kalli Bidiyo: Shekarata 30 da haihuwa kuma aurena 9>>Inji Wannan Tauraruwar fina-finan HausanKalli Bidiyon jawabinta a c...
18/09/2025

Kalli Bidiyo: Shekarata 30 da haihuwa kuma aurena 9>>Inji Wannan Tauraruwar fina-finan Hausan

Kalli Bidiyon jawabinta a comment

Tin kamin in hau Mulki akwai Yunwa a Najeriya, dan haka a rika min Adalci bani na kawo yunwa kasarnan ba>>Inji Shugaba T...
18/09/2025

Tin kamin in hau Mulki akwai Yunwa a Najeriya, dan haka a rika min Adalci bani na kawo yunwa kasarnan ba>>Inji Shugaba Tinubu

Shugaban yace ko wakar Najeriya Jaga-Jaga ba a lokacin Mulkinsa aka yi ta ba, ji karin bayani a comment

Matashi daga Kano, Ibrahim Bala ya kirkiro na’urar da zata taimaka wajan hana direbobi HadariGwamnati ta yi yunkurin tal...
17/09/2025

Matashi daga Kano, Ibrahim Bala ya kirkiro na’urar da zata taimaka wajan hana direbobi Hadari

Gwamnati ta yi yunkurin tallafa mai, ji karin bayani a comment

Da Duminsa: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya cire dokar ta bacin da ya kakabawa jihar RiversKarin Bayani a comment
17/09/2025

Da Duminsa: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya cire dokar ta bacin da ya kakabawa jihar Rivers

Karin Bayani a comment

Da Matatar Man fetur dina bata yi nasara ba da na talauce dan da duk kadarorina bankuna zasu kwace>>Inji DangoteDangote ...
17/09/2025

Da Matatar Man fetur dina bata yi nasara ba da na talauce dan da duk kadarorina bankuna zasu kwace>>Inji Dangote

Dangote yace dalili kuwa gaba dayan kadarorinsa ne ya baiwa bankuna jingina s**a bashi bashin da ya gina matatar

Karanta cikakken labarin a comment

Da Duminsa: NECO ta fitar da sakamakon jarabawar 2025 kuma an ci ba laifiKaranta cikakken labarin a comment
17/09/2025

Da Duminsa: NECO ta fitar da sakamakon jarabawar 2025 kuma an ci ba laifi

Karanta cikakken labarin a comment

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta saka yaren Mandarin na kasar China cikin wanda za’a rika koyarwa a Makarantun NajeriyaK...
17/09/2025

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta saka yaren Mandarin na kasar China cikin wanda za’a rika koyarwa a Makarantun Najeriya

Karin bayani a comment

Darajar Naira ta karu a kasuwar CanjiKarin bayani a comment
17/09/2025

Darajar Naira ta karu a kasuwar Canji

Karin bayani a comment

Buhari ne ya lalata Naira ya mata rugu-rugu, Inji tsohon kakakin majalisar Wakilai>>Yakubu DogaraKarin bayani a comment
17/09/2025

Buhari ne ya lalata Naira ya mata rugu-rugu, Inji tsohon kakakin majalisar Wakilai>>Yakubu Dogara

Karin bayani a comment

Address

Kaduna South
100001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hutudole posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hutudole:

Share