DC HAUSA.com

DC HAUSA.com labaran duniya labaran hausa

Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah yayiwa Dan wasan barkwanci Kamal aboki rasuwa Allah yaji kansa
17/01/2023

Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah yayiwa Dan wasan barkwanci Kamal aboki rasuwa Allah yaji kansa

Wallahi duk malamin da baiyi taka tsam-tsam da imaninsa ba wayannan yan siyasar sai sun hallakar dashiCewar  Muhammad ha...
10/01/2023

Wallahi duk malamin da baiyi taka tsam-tsam da imaninsa ba wayannan yan siyasar sai sun hallakar dashi
Cewar Muhammad haruna gombe

Dan Wasan Barkwanci, Kiriku Ya Mallaki Mota Tun Yana Da Shekara Takwas
10/01/2023

Dan Wasan Barkwanci, Kiriku Ya Mallaki Mota Tun Yana Da Shekara Takwas

Ana Cigiyar 'Yan Uwan Wannan Mata Mai Sabon Goyo Da Ta Yanke Jiki Ta Fadi A KanoDon Allah ana sanar da al'umma cewa ana ...
10/01/2023

Ana Cigiyar 'Yan Uwan Wannan Mata Mai Sabon Goyo Da Ta Yanke Jiki Ta Fadi A Kano

Don Allah ana sanar da al'umma cewa ana cigiyar wannan mata nai sabon goyo, wadda ta fadi a daidai Kofar-Na'isa dake birnin Kano.

An duba ba a sami wata shaida a tare da ita ba. Kuma babu waya ko wata lamba a tare da ita.

Yanzu haka tana asibitin Murtala a kwance.

Don Allah a taimaka a yada (sharing) ko za a samu 'yan uwanta.

Domin karin bayani a tuntubi wannan lamba - 08036402212.

Daga Hon Saleh Shehu Hadejia

Yara Suna Samun Tarbiyya Ne Daga Wajen Iyayensu, Malamai Kuma Su Suke Fadakarwa, Don Haka Ni Don Neman Kudi Nake Harkar ...
10/01/2023

Yara Suna Samun Tarbiyya Ne Daga Wajen Iyayensu, Malamai Kuma Su Suke Fadakarwa, Don Haka Ni Don Neman Kudi Nake Harkar Finafinan Hausa, Ba Don Fadakarwa Ko Gyaran Tarbiyya Ba, Cewar Sadik Sani Sadik me zakuce

Bazan ƙara Rawa Ina Kaɗa Ƙugu a Film ba ~ Cewar Ali Nuhu
09/01/2023

Bazan ƙara Rawa Ina Kaɗa Ƙugu a Film ba ~ Cewar Ali Nuhu

Cristiano Ronaldo zai buga wa Al Nassr wasansa na farko a gasar kwallon Saudiyya a ranar 22 ga watan Janairu a wasan da ...
09/01/2023

Cristiano Ronaldo zai buga wa Al Nassr wasansa na farko a gasar kwallon Saudiyya a ranar 22 ga watan Janairu a wasan da za su fafata da Ettifaq, in ji kocin kulob din Rudi Garcia.

“Yanzu Idan Na Fita Daga Freedom Redio Sai An Ce Ga Bosho Can, Amma Dan Soshiyal Midiya Sai Ya Wuce Sau Miliyan Ba A Gan...
24/11/2022

“Yanzu Idan Na Fita Daga Freedom Redio Sai An Ce Ga Bosho Can, Amma Dan Soshiyal Midiya Sai Ya Wuce Sau Miliyan Ba A Gane Shi Ba” Inji Jarumin Finafinan Hausa, Suleman Bosho

Daga Comrd Ibrahim Da'u Dayi
DC HAUSA.com

ZAN Ɗ0RA DAGA INDA SHUGABA BUHARI YA TSAYA - BOLA AHMED TINUBU WAIWAYE: Bayan ganawa da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ...
15/08/2022

ZAN Ɗ0RA DAGA INDA SHUGABA BUHARI YA TSAYA - BOLA AHMED TINUBU

WAIWAYE: Bayan ganawa da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, kan bayyana masa aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin N@jeriya a kakar zaɓe mai zuwa ta shekarar 2023.

Mista Tinubu ya bayyana aniyarsa ta ɗ0rawa daga inda shugaba ya tsaya, kamar yadda ya bayyanawa manema labarai a ranar Litinin.

- Mene ra'ayinku ? .

Dan takarar Sanata a inuwar APC a Jigawa ya rasu
14/08/2022

Dan takarar Sanata a inuwar APC a Jigawa ya rasu

APC na gab da soma gangamin yaƙin neman zaɓe
14/08/2022

APC na gab da soma gangamin yaƙin neman zaɓe

Address

Bandirawo City
Kaduna
123456

Telephone

+2349075090909

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DC HAUSA.com posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share