31/10/2025
Attention pls!!!
Dalilin dayasa zan kawo Wnn nan shine don yazama disclaimer:
1- bana account management bantaba ba
2- bana investment Kuma bantababa
Duk wanda yasanni bana shiga har kar kudin mutane ban tababa kuma Bazan taba ba.
Wannan Bawan Allah yashigo dm dina don yakawomun korafi Akan wani student nawa kamar yadda yace sunyi muaa malar kudi …
Nafarko naan shine, inada recorded students da Sunfi 2000 in numbers, acikinsu dayawa ban sansu a fuskaba, sanann kowa zai iya zama student nawa daga ko ina, relationship dina da student dayane,,, Wanda shine nakoya musu ilimin trading.
Don na koyarda mutum trading hakan ba yana Nuna inada alaka dashiba kota kusa kota nesa. Banida control Akan kowa, dabi’arsu ko halin kowa, wannan ba hurumina bane, yawancin ma nakan manta da na koyawa mutum trading inde ba shine yafadaba.
Don Haka, Koba wannn Bawan Allah ba, koma wane, idan kaje kayi Ma’amala ta kudi da wani student dina ba ruwana aciki, ba sa hannuna, ba abunda ya shafeni, kamar yadda nafada duk wani abu da yadanganci kudi karka sakani don bana saka kaina aciki. Idan kaje kabawa wani kudi ba student ba ko abokinane, ko kaninane to idan kun Samu matsala karka zo gurina, kamar yadda bansan lokacinda kukai ba Haka bazaka sani acikiba don ta bashi, kotayi kyau kota baci banason naji…. Bana sasanci Akan abunda ba hurumina bane.
Shawara daga karshe, a wannan industry din baa relation da kowa Akan kudi. Idan crypto kake karka turawa wani kudi yai maka trading, it’ll end in tears, Haka Itama forex, idan deposit zakai kayi da kanka, idan prop firm zaka amsa go directly to the website, idan withdraw zakai do it urself, knowledge comes first in all u do.
Was salam
SadiqTrader 👌🏻
゚viralシ