29/10/2025
Sheikh Muhammad Rabiu Nasir Abu-Rumaisa, shugaban Madrasa-tul Ihya’u Deenil Islam da ke Rigasa, ya bayyana bacin ransa a wata wallafa da ya yi a shafinsa na Facebook https://hausa.dailyepisode.ng/gwamnatin-kaduna-ta-fara-kar%c9%93ar-harajin-signboard-a-makarantun-islamiyya-inda-malamai-ke-cece-kuce/