Zauren Sheikh Aliyu Rasheed makarfi.

Zauren Sheikh Aliyu Rasheed makarfi. Wannan page din anbudeshi domin ilmantarwa da wa'azantarwa da fadakarwa
(1)

04/12/2025
25/11/2025
15/11/2025

Ya Allah! Duk me damuwa ka kayaye masa. kabiya mana bukatunmu duniya da lahira, ka Jikan iyayenmu.. ka Hadamu da masu kaunarmu!

15/11/2025

Daga Kasa mai Tsarki
Allah ya karbamana ya sanyamana a mizanin
Lada wadda basu taba zuwa ba Allah kayimusu Dalili ka kawosu

15/11/2025

Ya Allah muna kamun kafa da Soyayyar da mukeyiwa Fiyayyen Halitta Baban Fadimatu (Muhammadurrasulullah SAW)
Ya Allah ka biyawa kowa Buqatunsa na Alkhairy
Masu Damuwa Ya Allah ka Yayemusu

Allah ka jikan Abokina Mal Abdurrsheed Funtuwa
01/11/2025

Allah ka jikan Abokina Mal Abdurrsheed Funtuwa

Wanda Aka Mareshi yayi Hankali, Yafi wanda Aka Haifeshi da Hankali..
01/11/2025

Wanda Aka Mareshi yayi Hankali, Yafi wanda Aka Haifeshi da Hankali..

kafita sha'anin duk wanda yake kokarin zubar maka da Mutunci, Ba abokin Hulda ba ne!
25/10/2025

kafita sha'anin duk wanda yake kokarin zubar maka da Mutunci, Ba abokin Hulda ba ne!

Address

Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348140327145

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Sheikh Aliyu Rasheed makarfi. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zauren Sheikh Aliyu Rasheed makarfi.:

Share