
27/10/2023
Da Dumi Dumi:-
Vocation! Vocation!! Vocation!!!
MADRASATU FAIDHATIL ISLAM SABONTITI
KATARI KACHIA KADUNA STATE NIG.
Ga masu sha'awar karantarwa a wannan makaranta yau talata 17/10/2023 sun buɗe portal don ɗaukan sabbin malamai zaku iya kai takardunku na shedar saukan alqur'ani a kowace Makaranta ne don shiga cikin wa'yanda za'ayiwa interview insha allahu 👏
Wannan sanarwan ɗaukan malamai harda malaman da aka dakatar da karantarwarsu a makarantar don su sabanta nema su ma zasu iya idan sunada buqata
Kofa tana buɗe daga yau talata 17/10/2023 zuwa ranar ita yau 24/10/2023 idan Allah yakaimu da rai da lafiya
FISMET✍️