CDG Hausa Online 247

CDG Hausa Online 247 Media and Online Content

01/06/2025

Barkan Mu Da Wannan Lokaci

Gwamnatin Tinubu ba ta tausayin Ƴan Najeriya - Cewar Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Alh. Atiku AbubakarƊan takarar shug...
29/05/2025

Gwamnatin Tinubu ba ta tausayin Ƴan Najeriya - Cewar Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Alh. Atiku Abubakar

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da kakkausar murya, yana mai cewa cikin shekara biyu kacal, gwamnatin ta nuna gazawa, kuma gwamnati ce wadda ba ta tare da jama'a sannan maras jin tausayin talakawa fiye da kowacce gwamnati tun bayan dawowar mulkin dimokuraɗiyya.

A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X, Atiku ya bayyana cewa jam'iyyar adawa ba za ta yi shiru ba yayin da halin rayuwa ke ƙara tsananta ga ‘yan kasa tare da yawaitar almubazzaranci daga bangaren gwamnati.

Atiku ya ce babu wata gwamnati da ta taɓa jefa al’umma cikin irin wannan ƙunci ba tare da la’akari da gaskiya da rikon amana da jagoranci nagari ba.

Tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, Yata Taya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu Murnar Cika Shekara Biyu Akan Karagar M...
28/05/2025

Tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, Yata Taya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu Murnar Cika Shekara Biyu Akan Karagar Mulki, Yakuma Roqi Yan Najeriya Dasu Marawa Jam'iyyar APC Baya Da Gwamnatin APC, Sannan Yabuqace Su Dasuqara Haquri Sauyi Yana Nan Zuwa.

27/05/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Kawu Umaru Ghali Keffi, Saidu Jafar

Gobe Laraba Daya Ga Watan Dhul Hijjah 1446 H
27/05/2025

Gobe Laraba Daya Ga Watan Dhul Hijjah 1446 H

27/05/2025

Yau Take Ranar Yara Taduniya Wani Abu Ne Zaka Iya Tunawa Dashi Wanda Kayi A Lokacin Yarantan Ka.

Da Dumi Dumi....A Hukumance: Ƙwallon da za a yi amfani da ita a kakar wasa mai zuwa a gasar La Liga ta bayyana.
27/05/2025

Da Dumi Dumi....

A Hukumance: Ƙwallon da za a yi amfani da ita a kakar wasa mai zuwa a gasar La Liga ta bayyana.

Wannan Jaki Ne Ko Doki Kokuma Alfadari
26/05/2025

Wannan Jaki Ne Ko Doki Kokuma Alfadari

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya Babachir Lawal, Yace ko gwamnoni duka zasu koma APC ba zai hana su kayar da shugaba T...
26/05/2025

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya Babachir Lawal, Yace ko gwamnoni duka zasu koma APC ba zai hana su kayar da shugaba Tinubu a zaben 2027 ba

Menene Ra'ayin Ku

26/05/2025

Barkan Mu Da Safiyar Litinin

Ƙungiyar Matasan Arewa Sunyiwa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu Aƙawarin Guri'a Miliyan 5 Azaben 2027 Idan Allah Yakaimu ...
24/05/2025

Ƙungiyar Matasan Arewa Sunyiwa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu Aƙawarin Guri'a Miliyan 5 Azaben 2027 Idan Allah Yakaimu Mai Zakuce

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu Yace Basu tilasta wa kowa ya koma APC ba, acewarsa babu wanda zai iya tilasta wa kowa y...
22/05/2025

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu Yace Basu tilasta wa kowa ya koma APC ba, acewarsa babu wanda zai iya tilasta wa kowa ya tsaya a inda bai so, APC a shirye take ta karɓi ƙarin ’yan Najeriya da ke son shigowa

Yakuma Ƙalubalanci masu cewa gwamnatinsa na ingiza Jama'a wajen bin tsarin jam’iyya ɗaya, yana mai cewa ba za a iya zargin mutane kan zaɓar jam’iyya ba.

Ya bayyana hakanne ayayin da yake jawabi a wajen taron ƙoli na jam’iyyar APC karo na farko da aka yi a ranar Alhamis, da ya gudana a fadar shugaban ƙasa dake Abuja, Acewarsa “jam’iyya ɗaya ce ke mulki”.

Address

Abdu Zanga Way Keffi Nasarawa
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CDG Hausa Online 247 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share