17/07/2023
Barkanmu dai jama'a! Mun gutsuro muku kaɗan daga cikin labarin YARA DA DUKIYA Episode 2
Domin samun cikakken labarin, da ma wasu labaran da muka gabatar a baya, Ku garzaya youtube channel ɗinmu kamar haka
https://youtu.be/bTvF94URZhI
Kar ku manta, ku danna LIKE, SHARE da SUBSCRIBE. A sha sauraro lafiya