15/02/2024
*S STRONGER TOGETHER*
*IDAN ZAKU ROQO TO KU ROQI ALLAHπ*
*1-_SUBAHANALLAHI WA BI HAMDIHI.*
*Shine Tasbihin ANNABI NUHU shi ne kuma MALA'IKU suke yi, kuma dashi ne ALLAH yake AZURTA DUKKAN HALITTA.*
*2-_HASBUNALLAHU WA NIβIMAL WAKIL._*
*Shine TASBIHIN da ANNABI IBRAHIMA yayi lokacin da aka JEFA shi WUTA ALLAH ya MAYAR MASA da ITA SANYI, ITACE SAHABBAI S**AYI lokacin YAQIN BADAR kuma S**A YI NASARA kuma BASU JI TSORON KAFIRAI ba, duk da SUNFISU YAWA*.
*3-_LA ILA HA ILLA ANTA SUBAHANAKA INNI KUNTU MINAL ZALIMIN._*
*MANZON ALLAH (Sallallahu Alayhi Wasallam) yace:*
*ADDU'AR ANNABI YUNUSA lokacin da YAKE CIKIN KIFI, kuma babu wani MUMINI da zai ROQI ALLAH wani abu DAKE DAMUNSA DA WANNAN ADDU'A, FACE ALLAH YA MAGANCE MASA kuma YACE ISMULLAHIL AZEEM sunan ALLAH da in Aka ADDU'A yake AMSAWA kuma idan AKA ROQESHI YAKE BAYARWA itace ADDU'AR ANNABI YUNUSA.*
*4-_ASTAGFURULLAHA LAZI LAβILA HA ILLAHUWAL HAYYUL QAYYUM WA ATUBU ILAIHI._*
*MANZON ALLAH (Sallallahu Alayhi Wasallam) yace:*
*Ba wanda zai FADI haka FACE an GAFARTA MASA ZUNUBANSA koda SUN KAI KUNFAR KOGI, kuma ALQAWARIN ALLAH ne a cikin SURATUL HUDU, duk wanda ya LAZUMCI ISTIGHFARI zai JIYAR DASHI da DADI kuma YA BASHI ARZIQI kan ARZIQI (zai samu budi) kuma zai BASHI GIRMA akan GIRMA da DAUKAKA*.
*5-_SUBAHANALLAHI WABI HAMDIHI SUBAHANALLAHIL AZEEM ASTAGFRULLAH._*
*WANI SAHABI yazo wajen MANZON ALLAH (Sallallahu Alayhi Wasallam) yayi masa KUKAN DUNIYA TA JUYA MASA BAYA wato, (TALAUCI) sai ANNABI YA SANAR DASHI TASBIHIN MALA'IKU sai ANNABI YA SANAR DASHI yace;*
*YA DINGAYI bayan RAKA'A TAINUL FAJAR kafin ASUBAH, bai GUSHE ba sai da ya DAWO wajen ANNABI (Sallallahu Alayhi Wasallam) yace;*
*ALLAH YA BASHI DUNIYA (ARZIQI) har ya RASA inda zai KAITA*.
*6-_LAβILAHA ILLAHUWA WAHADAHU LA SHARIKA LAHU LAHUL MULKU WA LAHUL HAMDA WA HUWA ALA KULLI SHAYβIN QADIR._*
*MANZON ALLAH (Sallallahu Alayhi Wasallam) yace;*
*Wanda ya FADI wannan ADDU'A, za a KANKARE MASA ZUNUBBAI DARI (100) kuma za a RUBUTA MASA KYAWAWAN AIKI DARI, Kuma a wannan RANA ba WANI da ZAIZO da WANI AIKIN ALKHAIRI KAMAR NASA, sai wanda ya FADI FIYE da abinda ya FADA kuma ZA'A TSARESHI daga SHARRIN SHAIDAN da duk WANI ABUN QI Ku