Hausa online news

Hausa online news Kasance da Wannan kafa a koda yaushe domin samun labaran duniya da dumi duminsu,, Hausa online news t

Sanata mai wakiltar Katsina Ta Tsakiya  Sanata Abdul'aziz Ya'r Adua ya bayyana cewa ba kowane mutum ke yin sa'ar yin zam...
20/07/2025

Sanata mai wakiltar Katsina Ta Tsakiya Sanata Abdul'aziz Ya'r Adua ya bayyana cewa ba kowane mutum ke yin sa'ar yin zamani da irinsu Buhari ba

TIRKASHI: Matasa a Nàjeriya suń fara kiraye - kiraye ga Malam Nasiru El-rufa'i daya fito takarar Shugaban ƙasa a shekara...
01/02/2025

TIRKASHI: Matasa a Nàjeriya suń fara kiraye - kiraye ga Malam Nasiru El-rufa'i daya fito takarar Shugaban ƙasa a shekarar 2027 domin ceto ƙasar

Shin ko zaku mara masa baya idan ya fito takarar ?

Idan har ta tabbata cewa gwamnatin Borno karkashin Prof. Zulum ta shirya gurfanar da wannan mutum akan laifin yin sojan ...
01/02/2025

Idan har ta tabbata cewa gwamnatin Borno karkashin Prof. Zulum ta shirya gurfanar da wannan mutum akan laifin yin sojan gonar gwamna da tayar da fitina, kawai don yayi wannan poster ya rubuta “HE” to maganar gaskiya gwamnatin Borno ba ta yiwa kanta adalchi ba.

Bana jin ko a mulkin mallaka, in da ya kawo yanzu, za a yi irin wannan son ran saboda babu inda saka “HE” a bayan sunan mutum ya zama laifi. Lallai ya kamata karatun Zulum yayi masa amfani. Ya karanta sassa na 39 da 40 tsarin mulkin Nigeria idan bai sani ba. Idan kuma ya sani to lallai a kiyaye hakkin mutane a dimukuradiyya.

Kuma yan Arewa mu farka. Abunda gwamnonin Arewa suke yi wa mutane a dimukradiyya ya fara wuce gona da iri.

~ Barista Abba Hikima ✍️

Har Yanzu Nijeriya Bata Farfaɗo Saga Záluņciń Mulkin Shekara 16 Na PDP Ba – Inji Jigo A Jam'iyyar APCOsita Okechukwu, ji...
11/12/2024

Har Yanzu Nijeriya Bata Farfaɗo Saga Záluņciń Mulkin Shekara 16 Na PDP Ba – Inji Jigo A Jam'iyyar APC

Osita Okechukwu, jigo a jam’iyyar APC kuma tsohon Darakta-Janar na Muryar Nijeriya (VON), ya zargi jam’iyyar PDP da haddasa ɓarnar da ke ci gaba da addabar Nijeriya tsawon shekara da shekaru.

Me za ku ce?

😭 RASHIN IMANI: Jami'an Hukumar kula da gidan yari na MAIDUGURI sun kashe fursunoni sama da 100 dagangan a lokacin da ak...
09/12/2024

😭 RASHIN IMANI: Jami'an Hukumar kula da gidan yari na MAIDUGURI sun kashe fursunoni sama da 100 dagangan a lokacin da aka samu ambaliyar ruwa a kwanakin baya

Charles Okah daya daga cikin manyan yan Nigeria da ake zargi da laifin taadanci, ya tona asirin ta cikin wata wasika da ya rubuta a asirce.
Ya ce gandirobobin sun bindige fursunoni sama da 100 a gidan yarin na MAIDUGURI a jihar Borno lokacin da aka samu ibtila'in ambaliyar ruwa a birnin a cikin damina, inda s**a rubuta a rahoton su cewa, ai daurarrun sun nemi tserewa ne bayan faruwar lamarin.

Sahara Reporers

'Yan Biñdìgà Sùn Saçé wata Amarya tare da kawayenta su Hudu a karamar hukumar mulkin Sabon-birni a jihar sokoto Lamarin ...
09/12/2024

'Yan Biñdìgà Sùn Saçé wata Amarya tare da kawayenta su Hudu a karamar hukumar mulkin Sabon-birni a jihar sokoto

Lamarin ya auku a ranar asabar a kauyen kwaren Gamba da kuka Teke, wanda yanki ne da 'yàn tà'àddà súka sàba Kai hare-haren ta'addanci

Babu Wani Girma da Ganduje Zaiyi yabani tsoro domin har Rikemin Takalma yake Lokacin da Ina Shugaban Jam'iyyar APC, A 20...
09/12/2024

Babu Wani Girma da Ganduje Zaiyi yabani tsoro domin har Rikemin Takalma yake Lokacin da Ina Shugaban Jam'iyyar APC, A 2015. ~ Haruna Doguwa:

Kwamishinan Ilimi Na Jihar Kano, Hon. Haruna Doguwa yace Babu wani girma da Tsohon Gwamnan Kano Kuma Shugaban Jam'iyyar APC na Kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje zai yi ya bashi, tsoro domin har rike masa, takalma yake alokacin da yana Shugaban Jam'iyyar APC a 2015.

Kamar yadda Kafar yada Labarai, ta Express Rediyo ta Rawaito.

Daga Baba Abdullahi

An fasa ɗaura auren Ruqayyah Umar wacce ta bada cigiyar neman mijin aure wanda zata tafi dashi ƙasar Saudiyya bayan daur...
06/12/2024

An fasa ɗaura auren Ruqayyah Umar wacce ta bada cigiyar neman mijin aure wanda zata tafi dashi ƙasar Saudiyya bayan daura aure, matashin data samu mai suna Habibu Shehu an kammala shirye-shiryen aurensu wanda za'a ɗaura a ranar Juma'a mai zuwa sakamakon gwajin auren da s**a karɓo Asibi ya nuna jininsu ba zai haɗu ba yanzu dole an fasa auren.

Idan akwai wanda yake da buƙatar aurenta sai yazo a gwada jininsu a gani

Sojoji Masu Ritaya Sun Rufe Ma’aikatar Kudi A AbujaWasu daga cikin sojojin Najeriya da s**a yi ritaya a karkashin inuwar...
05/12/2024

Sojoji Masu Ritaya Sun Rufe Ma’aikatar Kudi A Abuja

Wasu daga cikin sojojin Najeriya da s**a yi ritaya a karkashin inuwar gamayyar ‘yan fansho na soja a Abuja sun rufe ma’aikatar kudi ta tarayya a safiyar yau Alhamis saboda rashin canza biyan su albashi daga kashi 20% zuwa 28% daga watan Janairu zuwa Nuwamba 2024.

Hafsoshin sojojin da s**a yi ritaya daga sassa daban-daban sun koka da yadda gwamnatin tarayya ta gaza biyan su hakkokinsu.

A Yanzu Kayan Lefe Na Naira Dubu 300 Da Sadaki Naira Dubu 70 Rainawa Iyaye Suke Yi, Amma Akan Naira Dubu Biyu Wani Zai Y...
05/12/2024

A Yanzu Kayan Lefe Na Naira Dubu 300 Da Sadaki Naira Dubu 70 Rainawa Iyaye Suke Yi, Amma Akan Naira Dubu Biyu Wani Zai Yi Zina Da Ɗiyarku.

-Cewar Khadija Adamu Santuraki.

Bazan taɓa mantawa da murigayi DAN IBRO ba, bayan mutuwar sa ire-iren mu da muke aiki dashi duk komawa jihohin su s**ayi...
26/10/2024

Bazan taɓa mantawa da murigayi DAN IBRO ba, bayan mutuwar sa ire-iren mu da muke aiki dashi duk komawa jihohin su s**ayi, saboda ba'a daukar mu aiki. Nima shirin GIDAN BADAMASI ne ya temake ni na dawo.

Ina burin dawo da salon fim din DAN IBRO don tunawa da shi. - SANI DAN GWARI

Za A Iya Mutu'ah Da Macen Dabba Idan Ba A Samu Macen Mutum Ba - Imam Khumaini"Idan Mutum Ya Tsinci Kanshi Cikin Tsananin...
09/09/2024

Za A Iya Mutu'ah Da Macen Dabba Idan Ba A Samu Macen Mutum Ba - Imam Khumaini

"Idan Mutum Ya Tsinci Kanshi Cikin Tsananin Sha'awar Saduwa Da Mace, Kuma Ya Kasance Babu Mace Mutum Wadda Zai Yi Mutu'ah Da Ita, To Halal Ne Ya Yi Mutu'ah Da Dabba, Kamar Saniya,Tunkiya, Akuya, Jaka, Goɗiya Ko Raƙuma etc.
Amma Ya Sani Cewar Bayan Kammala Saduwa Da Dabbar Zai Kasheta Sannan Ya Binne Gawar, Kar Ya Sayar Kuma Kar Aci Naman"

- Imam Khomaini Jagoran 'Yan Shi'an Duniya A Littafinshi Mai Suna " Tahrir Al- Wasilah'

Address

Kaduna

Telephone

+2349124263314

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa online news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa online news:

Share

Category