Arc. Abubakar Muhammad Rigachikun-I'ilam media

Arc. Abubakar Muhammad Rigachikun-I'ilam media Islamic and social
Activities

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un, Allah yayima Bana Sa’i rasuwa mahaifi a wajan Sarkin Sobawan Rigachikun, Allah yaji...
18/08/2024

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un, Allah yayima Bana Sa’i rasuwa mahaifi a wajan Sarkin Sobawan Rigachikun, Allah yajikan yaimasa gafara yasa yahuta amin

27/02/2024

Innalillahi Wainna illaihir Rajiun😭

Allah yayi Babban wan mahaifin mu Liman Malan Bala Namanga rasuwa a daren shekaran jiya, 26/2/2024 Anyi Jana'izar sa a gidanmu dake Dan mahawayi giwa LGA da misalin karfe 11am, Muna addu'a Allah yajiqan sa yayimasa rahma, Allah yasa alannah ce makoma garesa🤲

28/12/2023

A irin halin da ka ke ciki yanzu a haka da yawan mutane su ka fara gudanar da neman abunda ka ke cewa sai abubuwa sun daidaita za ka fara. A hakan kuma su ka dace, wataƙil da sun tsaya jiran daidaituwar abubuwa da har yanzu su na nan kamar kai, kai ma da za ka fara yanzu in sha Allah nan gaba sai ka zama kamar su, jiran daidaituwar abubuwa kuwa zai iya zama sanadin hana cikar burinka.👌👌👌

25/12/2023

Idan Allah yabaka dama ka daure kayi koqari kataimaki na kasa dakai wadanda kafisu, sbd ita wannan rayuwar kamar rawar yan mata ce, wanda ke gaba sai kagansa gobe yakoma baya, na bayan kuma kaganshi a gaba, Allah yasa mudace yabamu ikon taimakon junan mu.🙏

25/12/2023

Ita ƙaddara idan ka yarda da ita zata same ka, idan ma baka yarda da ita ba sai ta same ka. Bambamcin shine idan ka yarda da ita hankalinka zai kwanta kasan daga Allah ne sai kuma ka samu lada, idan kuwa baka yarda ba sai ka zame cikin bakinciki da zargi sannan zunubi da nadama su biyo baya.👌👌

09/12/2023
23/08/2023

Address

No 17 Am Magaji Mamuda Road Rigachikun Kaduna
Kaduna

Telephone

+2348069306341

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arc. Abubakar Muhammad Rigachikun-I'ilam media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arc. Abubakar Muhammad Rigachikun-I'ilam media:

Share