Akee TV

Akee TV Tv, Shows

02/06/2025
Do yourself a favour and read this book carefully and attentively. It’s a very short book—no more than fifty pages—and c...
27/05/2025

Do yourself a favour and read this book carefully and attentively. It’s a very short book—no more than fifty pages—and can be read in one sitting. This book will save you from a great deal of embarrassment and loss, financially and otherwise.

19/05/2025

Ka buɗe Google ɗin wayarka kaje wurin da ake Searching ka rubuta "www.google.com" zai buɗe maka normal, a ƙasa daga gefen damarka zakaga wasu ɗigo-ɗigo guda ukku sai ka danna su, kana danna su zasu baka Options kamar haka:

Send Feed Back
Setting
Close menu

Sai ka danna na biyun "Setting", kana dannawa shima zai bayyanar maka da abubuwa da yawa a ƙasa zakaga wurin da aka rubuta "SafeSearch Filters" a ƙasan shi akwai Options guda biyu kamar haka:

Show Explicit Results
Hide Explicit Results

Zakaga yayi maka Ticking na farkon sai kawai ka mayar dashi na biyun wato "Hide Explicit Results", bayan ka kammala wannan sai ka koma daga hagunka zakaga wurin wasu layi-layi guda ukku kusa da Inda aka rubuta "ALL" sai ka danna shi zai bayyanar maka da abubuwa da yawa, sai kaje kai tsaye wurin da aka rubuta "Setting" ka danna wurin zai bayyanar maka wani wuri da aka rubuta "Explicit Results Filter" zaka ganshi a "OFF" sai ka mayar dashi "ON"..

InshaAllah da zaran kayi hakan shikenan wayar baza'a dinga samun damar shiga shafukan batsa da kallon fina-finan batsa da ita ba da izinin Allah..

Muna roƙon Allah ya tsaremu da Alfasha da kuma kallon haramun duk jindadin mu dashi..🙏

©Salisu Abdurrazak Saheel

Kowa yaje Phone na wayarsa ya danna wannan Code din * #62 # ... Ta haka zaka gane idan ana Forwarding kiran wayar da ake...
18/05/2025

Kowa yaje Phone na wayarsa ya danna wannan Code din * #62 # ... Ta haka zaka gane idan ana Forwarding kiran wayar da ake maka zuwa ga wata number daban, a duk sanda wayarka take a kashe duk wanda ya kiraka kiran zai tafi kai tsaye ga number da akayi forwading layin naka dashi.

Yi Screenshort katuro mu gani.

Akafta..

Note; Idan ka duba kaganshi kamar irin nawa, to lafiya lau, amma idan kaga wata number waya a wurin, kayi sauri ka danna: # #002 # sai ka sake dubawa zakaga number ta fita.

Allah yasa mu dace.

14/05/2025

Idan ka samu full scholarship, a biya maka kuɗin tikitin jirgin zuwa da dawowa hutu duk shekara, visa, accommodations, kuɗin siyan littattafai, internet duka kyauta, ba a ɗauke wuta, ba maganar yajin aiki, abinci ba a magana, duk wata a dinga biyanka kuɗi, wurin lectures ga AC, duk wani kayan jin daɗi da ka sani zaka iya samu a ƙarƙashin scholarship, abinda ake so kawai kayi karatu.

Shiyasa za ku ga wasu mutanen idan s**a arce, kullum damuwarsu su ga sun janwo ƴan uwansu. Wasu kuma kullum damuwarsu su nuna muku ai wahala suke sha, kada ku zo, bala-bala da sauransu. Duk wanda ya maƙale a waje yace muku kada ku zo, ku ce masa ya fara dawo tukunna. Kai da zaka arco karatu a ɗauke nauyin komai naka, wace wahala zaka sha?..

Maza da mata, yara da manya, tun daga matakin high school har zuwa PhD, ka tsallaka research, fellowship, Postdoc, short courses, internships, — duka ana samun full scholarship. Da scholarship ɗaya zata iya silar canzawar rayuwarka. Ku gudu!
fans

Before Age 30, Set aside 1 hour a day to learn these skills, that will pay off forever👇
14/05/2025

Before Age 30, Set aside 1 hour a day to learn these skills, that will pay off forever

👇

27/04/2025

Check out the Google Prompt Engineering Guide here -

👇🏿👇🏿👇🏿

25/04/2025

Wannan Codes Din Zasu Taimakeka Wata Rana⚠️

Kuyi saving kuyi sharing, kuyi tagging yan'uwa da abokai

Misali kana zaune kawai sai kaji ana cirar kudi ga account dinka ya zakayi a wannan lokacin ba mamaki lokacin kana gida ko kana wurin kasuwancinka ya zakayi?

hakan bazata faruba insha Allah, amma yanada kyau kayi saving wannan codes din koda a cikin contact dinka ne, domin taimakon kanka da kuma taimako wani a lokacinda irin haka ta faru.

Wannan code din zasu taimaka maka wajen tsaida debit alert lokacinda hackers s**a samu damar yimaka kutse ga bank account dinka.

Zakayi mamakin farincikinda zaka wanzar a zuciyar wanda ka taimaka akan irin wannan matsalar saboda irin haka tana yawan faruwa.

Gargadi ⚠️
Kada kayi amfani da wannan codes din face sai idan bukatar hakan ta taso

Jamilu Lawali Jaez ✍️

13/04/2025

Learn these 11 in-demand skills for Free online.

1. Copywriting
2. Photography
3. Video Editing
4. Proofreading
5. Transcription
6. Public Speaking
7. Digital Marketing
8. Web Development
9. Graphic Designing
10. Game Development
11. Software Development

Links👇

26/03/2025

Introducing The Nigerian Youth Academy (NiYA)

• A platform for Nigerian youth to access knowledge, skills, and connection.
• Created by the Minister for Youth Development to address challenges and aspirations.
• NiYA offers:

• Online & physical classes (self-paced)
• Live classes (real-time expert interaction)
• Digital community (opportunity updates)
• Partnerships with leading institutions.

Link: 🔗

Address

Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347061547080

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Akee TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Akee TV:

Share