Smart Faisal TV

  • Home
  • Smart Faisal TV

Smart Faisal TV blogger ✅
Content creator ✅
Follow my officiall page 👉 Leos 👈
(9)

22/08/2025

Congratulations Redmi Users 🎉🙏

22/08/2025
Da ƊUMI-ƊUMI;- Wani Matashi Ya Siyar Da Soyayyarsa Ta Tsawon Shekaru Kan Sabon Babur Kirar Lifan Da Kuma Dorin Naira Dub...
22/08/2025

Da ƊUMI-ƊUMI;- Wani Matashi Ya Siyar Da Soyayyarsa Ta Tsawon Shekaru Kan Sabon Babur Kirar Lifan Da Kuma Dorin Naira Dubu 200"😳

Me zakuce.? 🤔

WATA SABUWA; Nayi baƙin ciki da Auren Adam A Zango na kuma yi farin ciki.Dalilin bakin ciki na shine duk duniya babu wan...
22/08/2025

WATA SABUWA; Nayi baƙin ciki da Auren Adam A Zango na kuma yi farin ciki.

Dalilin bakin ciki na shine duk duniya babu wanda nake so na Aura sai shi kwatsam sai naji labarin wai yayi Aure.

Ina rokon ya dube ni da idon Rahma ya Aure ni ko a ta huɗu ne, na jima ina kaunar sa domin ni yanzu ko wani zai fito yace zai Aure ni bana so ni Adamu nake so.

Zan jirashi zuwa lokacin da zai kara Aure in kuma na mutu, to na mutu da soyayyar sa.

inji wannan baiwar Allah ✍️🙏

DA ƊUMI-ƊUMI;- Jarumi Adam A. Zango ya tare da amaryarJaruma Maimuna Musa wadda aka ɗaura musu aure a makon da ya gabata...
21/08/2025

DA ƊUMI-ƊUMI;- Jarumi Adam A. Zango ya tare da amaryar

Jaruma Maimuna Musa wadda aka ɗaura musu aure a makon da ya gabata.

Shin wane fata kuke musu. ?

FATEEMA SADAU: Bayan Rahma Sadau ta yi aure, yanzu kuma Fateema ita ce a layin.In akace ka Aure ta nawa zaka iya kashe m...
21/08/2025

FATEEMA SADAU: Bayan Rahma Sadau ta yi aure, yanzu kuma Fateema ita ce a layin.

In akace ka Aure ta nawa zaka iya kashe mata? 🙄

Tofa Can naga wata ta tura hotonta da ba Make-up a Comment section kuma dai duk da haka kyakkyawa ce yasin 😍Kishi ne ya ...
21/08/2025

Tofa Can naga wata ta tura hotonta da ba Make-up a Comment section kuma dai duk da haka kyakkyawa ce yasin 😍

Kishi ne ya saka ta tura ko menene? 😅

Ku duba comment zan saka muku hoton 🤣😂

kannywoodstyle ✍️

SHU'AIBU LAWAN KUMURCI: Bai Taba Shiga Rigima A Masana'antar Fim Ba 🤭-Ba ya fada kuma ba a fada da shi.-Ba shi da Accoun...
21/08/2025

SHU'AIBU LAWAN KUMURCI: Bai Taba Shiga Rigima A Masana'antar Fim Ba 🤭

-Ba ya fada kuma ba a fada da shi.

-Ba shi da Account ko daya a soshiyal midiya.

-Har Yar Kannywood Ya Aura.

-Kowa nashi ne a Kannywood.

-Shekarun sa 25 a Masana'antar.

Daga Kannywoodstyle ✍️

Congratulations 🎉 for 1m followers brother 🙏
20/08/2025

Congratulations 🎉 for 1m followers brother 🙏

Hhhh
20/08/2025

Hhhh

So funny 🤣🤣
19/08/2025

So funny 🤣🤣

Address


Telephone

+2348027097580

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Smart Faisal TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share