NNPP Reporters

NNPP Reporters Politics

01/03/2024

Mufa Sai Mun Fada Gaskiya akan Maqiyan Mune ...

01/03/2024

Gaskiya Gwamna Abba Bai Kyautawa Kanawa ba Akan Malam Daurawa ..

14/01/2024

Insha Allah Mundawo..

25/11/2023

Zanga Zanga a Kano....

Kowa Ya yi sallama da gidansa da iyalansa da 'Ya 'yansa a fita kar a dawo sai da 'Yanchi a dawo da Rai da 'Yanchi ko Kuma A.A adawo ba Rai Amma da 'Yanchi ~Cewar Naziru Sarkin Waka

Yayin da Ganduje yaje Neman Sulhu gurin me gidan sa Madugu 😁😁
13/09/2023

Yayin da Ganduje yaje Neman Sulhu gurin me gidan sa Madugu 😁😁

03/09/2023
31/07/2023

Cire Sarki Sunusi daga sarautar Kano daidai ne, amma cire Aminu daga sarautar jihar Kano ba daidai bane.

~Inji munafukai!

BBC HausaGwamnatin jihar Kano ta ce an kafa hoton Khalifa Muhammadu Sanusi II a cikin gidan gwamnatin ne don girmama mat...
31/07/2023

BBC Hausa
Gwamnatin jihar Kano ta ce an kafa hoton Khalifa Muhammadu Sanusi II a cikin gidan gwamnatin ne don girmama matsayinsa na kasancewa sarkin Kano na farko da aka bai wa sandar mulki a harabar gidan gwamnatin.

Hakan na zuwa ne bayan wani bidiyo da ya janyo ce-ce ku-ce a shafukan sada zumunta inda aka ga hoton Khalifan Tijjaniyyar kafe a ɗakin taro na gidan gwamnati.

Mai girma gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya ziyarci makarantar sakandare ta koyon ilimin fasaha (Government t...
31/07/2023

Mai girma gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya ziyarci makarantar sakandare ta koyon ilimin fasaha (Government technical college) dake Bagauda wacce tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya rufe tun a shekarun baya.

Mai girma gwamna yayi alƙawarin yin gyara a wannan makaranta domin dawo da ita yanayi mai kyau domin kyautata harkokin koyo da koyarwa a wannan makaranta.

Yayin wannan ziyara mai girma gwamna yana tare da Kwamishinan ilimi na jihar Kano Hon. Umar Haruna Doguwa.

08/07/2023

Idan Ganduje yaƙi zuwa gaban Muhuyi Magaji domin amsa tambayoyi akan zargin ƙarbar cin hanci da ake yi masa to zamuyi addu'a Allah yasa shugaban ƙasa ya aike da sunansa majalisa cikin mutanen da za'a tantace domin a basu muƙami.

Duk ranar da tsautsayi ya kai shi majalisa sai ya amsa duk tambayoyin da yake guduwa saboda kada ya amsa, daga ƙarshe kuma majalisa tayi tatali da shi.

TABBAS ABBAN KANAWA KARIMI NEA gab da zaɓen 2019 aka hasko Nana na rusawa iyayenta kuka akan sai an kaita gurin Abba Gid...
26/06/2023

TABBAS ABBAN KANAWA KARIMI NE

A gab da zaɓen 2019 aka hasko Nana na rusawa iyayenta kuka akan sai an kaita gurin Abba Gida Gida.

Lokacin da Abban Kanawa yaga wannan videon ya nemi iyayenta da su kawota gareshi dan ya sadu da masoyiyarsa Nana.

Bai san cewa yarinyar na da matsalar gani ba sai ranar da s**a sadu. Al'amarin ya taɓa zuciyarsa, domin har ƙwalla sai da yayi.

Yanzu da Allah ya bashi mulki ashe bai manta da masoyiyarsa Nana ba. Tare da tawagarsa ya ziyarci gidan su Nana domin ya bayyana mata cewa yanzu shi ne Gwabna, burinta ya cika.

Ya ga Nana, tare kuma da alƙawarin ɗaukar nauyin lafiyar idanunta da kuma karatunta tun daga primary har university.

Tabbas Abban Kanawa karimi ne a suffa da kuma zuciya.

Mutum ne mai girmama masoyan shi.

Da wannan nake alfahari da kasancewata masoyin shi.

Me ya janyo wannan a ruwan da aka yi a yau da aka ce kadan ne nan da nan ya cika nan? Rushe badala da ciketa a yi shagun...
24/06/2023

Me ya janyo wannan a ruwan da aka yi a yau da aka ce kadan ne nan da nan ya cika nan? Rushe badala da ciketa a yi shaguna da gidajen mai. Dole Kano tana bukatar inda ruwa zai dinga taruwa. Ba wanda shagonsa ko gidan mansa ya fiye mana gidajenmu da ababan hawanmu. Maimakon gidajen mai su yi sanadiyyar rushewar gidajenmu, gwara a rushe shagunan da gidajen man. Kasuwancin mutum daya ko biyu ba zai janyo asarar muhallan dubbai ba.

Aliyu Dahiru Aliyu

Address

Samaru
Kaduna South
ZARIA

Telephone

+2347064629638

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NNPP Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share