Fatham Daily Post

Fatham Daily Post Labarin gaskiya shine abun yadawa THAT THE WAY

23/03/2026

No food for lazy man, is true or false?

Falle biyu ce ko daya a jihar Katsina?
23/03/2026

Falle biyu ce ko daya a jihar Katsina?

23/03/2026

With Dauda Kahutu Rarara – I'm on a streak! I've been a top fan for 8 months in a row. 🎉

03/09/2025
13/08/2025

Innahlillahi Wainnah Ilaihirraji'un !!!

Yanzu nake jin wai ashe saboda tsabar rashin imani barayin da s**a shiga garin Kabara da ke yaba ward karamar hukumar Malumfashi sun harbe jariri sabon haihuwa bayan mahaifiyarsa ta gudu ta boye tabarshi. 😭

Ya Allah ka saka mana.

Innahlillahi Wainnah Ilaihirraji'un !!!Yanzu nake samun rahotan Daren jiya ma lamarin dai babu daɗi waɗan nan miyagun mu...
06/08/2025

Innahlillahi Wainnah Ilaihirraji'un !!!

Yanzu nake samun rahotan Daren jiya ma lamarin dai babu daɗi waɗan nan miyagun mutane sunyi ta addanci mai muni a gidan shawai dake wajen Tsamiyar Dukumi cikin ƙaramar hukumar Malumfashi.

Daren jiya da misalin karfe 12:30 ƴan ta'adda sun shiga gidan shawai dake kusa da ɗanƙuro, sun kwashi mutane 14 sun kuma kashe wani babban magidanci Dauda Yellow da ya ki ya bisu.

Akwai gidan da sun dauki magidancin tare da diyarshi da kuma matanshi dukka biyu tsohon Head master ne a makarantar unguwar Gambo sunan shi malam tsalha a bara yayi ritaya.

Wasu bayanan kuma daga wasu mazauna garin sunce “Cikin mutane 14 da s**a ɗauka Allah yaba ɗaya nasarar kubutowa ta dawo yanzu kenan sauran mutum 13 ne s**ayi aron gaba dasu zuwa daji.

Sannan mutanen garin na gidan Shawai sun bayyana na miƙa godiyar su ga al,ummar garin Tura, da sune s**ai saurin kawo musu ɗauki, inda s**ai ta musayar wuta da barayin.

Sunce “bacin wannan taimakon ɗauki da mutanan garin Tura s**ai saurin kawo musu da manyan makamansu, da ta'addancin da ƴan bindigar zasuyi ma ba asan iyakar shi ba.

Daga| Kamala Bala Kamalancy
06| Aug| 2025

05/08/2025

Allah ubangiji ka kawo mana zaman lafiya, a arewacin Najeriya.

04/08/2025

Yanzu Daga Karfi dake Karamar hukumar Malumfashi Katsina
Ƴan Ta'adda sun kashe mutum daya
sun Harbi mutum ukku
sun dibi mutane

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIL RAJI'UN😭😭😭😭😭😭Abin Takaici Da Safiyar Yau Litinin YanBindiga S**a Hallaka Wani Bawan Allah, ...
04/08/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIL RAJI'UN😭😭😭😭😭😭

Abin Takaici Da Safiyar Yau Litinin YanBindiga S**a Hallaka Wani Bawan Allah, Lokacin Da Yaje Zuba Taki A Gonarsa, Ko Takin Bai Zuba Ba, S**a K@she Shi, Saidai Akaje Aka Ɗauko Gawarsa Da Takin Da Mashin Dinsa, Hakan Ta Faru A Karamar Hukumar Dandume Jihar Katsina😭😭😭😭

Kullum Sai Kashe Mu Ake yi Kamar Kiyashi, Ana Sace Mu Kamar Dabbobi, Gwamnatoci Da Shuwagabannin Arewa Sunyi Shiru, Allah Ya Isa!😭😭😭😭

Hoto📸Asim Surajo Dandume CWC.

~Source Karaduwa Post

Address

Sambon Barkan Road Dandume
Kaduna

Telephone

+2348168553574

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fatham Daily Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fatham Daily Post:

Shortcuts

Share