Ahmad Ango

Ahmad Ango أعوذ بالله من الشيطان الرجيم
بسم الله الرحمن الرحيم
SUNNAH

31/08/2025

Rashin samun abin da kake so na iya zama hanyar samun abin da Allah ya fi so gare ka.

27/08/2025

Zafin Nema Baya kawo samu Amma inbaka Nemaba sai kafi ganga dakuwa

22/08/2025

Sai fa munyi hakuri, mun taimaki marayun makotan da suke zagaye damu🥲

Ba sai kana da kudi sosai za kayi taimako ba😭🙏

22/08/2025

GARI YA WAYE: Yau Jumaʼa, ya Allah Ka sadamu da dukkan alkairan dake cikin ta ♥️

Wani Yayi fake transfer ya sayi mota su kuma s**a saka masa katon dutse a container ya biya kudin Dilevery.🤣
21/08/2025

Wani Yayi fake transfer ya sayi mota su kuma s**a saka masa katon dutse a container ya biya kudin Dilevery.🤣

21/08/2025

TEMU mutanen mu😆Kaya sun karaso 🤖
20/08/2025

TEMU mutanen mu😆

Kaya sun karaso 🤖

Muje Maha 🚶😁
20/08/2025

Muje Maha 🚶😁

20/08/2025

An tashi da ruwan marka-marka a jihar Kaduna. Kufa a jihohin ku?

Lady at Ahmadu Bello University, Zaria Cultural Day 😆
20/08/2025

Lady at Ahmadu Bello University, Zaria Cultural Day 😆

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad Ango posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share